Nasir Ahmad El-Rufai
Za ku ji cewa babban Lauyan nan Femi Falana wanda ke kare BBOG yace akwai sakacin Hukuma wajen sace 'Yan Makarantar na Dapchi. Yanzu dai An ba Shugaba Buhari kwanaki 7 ya nemo yaran Dapchi ko a garzaya da shi Kotu.
Rahotanni sun kawo cewa Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya yiwa sanatan dake wakiltan yankin Kaduna ta tsakiya, Sanata Shehu Sani wankin babban bargo. Ya bayyana shi a matsayin jahili wanda bai son ci gaban jihar Kaduna.
Dukkanin bangarorin biyu na ikirarin cewar sune halsatattun yayan jam’iyyar a Kaduna, don haka su ne masu halartaccen shugaban jam’iyyar a jihar, wanda hakan ta kai ga kowanne bangare na sallamar jiga jigan bangaren da yake takun
Sanannen abu ne cewa yan siyasa sun wasa kubensu don samun nasara a zabukan 2019, musamman a Kaduna, inda gwamna El-Rufai yake goyon bayan hadiminsa, Uba Sani a don taka takarar mukamin Sanatan Kaduna ta tsakiya, kujerar da Shehu
Ya fadi hakan a ranar Talatar nan, a ofishin sa, lokacin da yake karbar bakunci ziyarar da wata tawagar mutanen jihar Zamfara suka kawo mishi. Tawagar wanda ta sami jagorancin, Sarkin Anka, Alhaji Attahiru Ahmad.
Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufa’I, yanzu yana kasa mai tsarki tare da wasu jami’an gwamnatinsa. Gwamnan, kamnar yadda ya saki hotunansa a shafinsa na Tuwita, ya ce yana kasar ta Saudiyya ne domin gudanar da addu’o’i na
Sarkin Zazzau, kuma shugaban sarakunan gargakiya na Kaduna, Alhaji Daga cikin Sarakunan da suka samu wannan Motoci akwai na Saminaka, Kumana, Godogodo, Kaninkon, Fantswan, Nyenka, Kurama, Piriga, Tsam,Takad, Ayu, Ikulu da Anghan
Wani mazaunin kusa da Dam din kuma shugaban kungiyar masunta, Malam Usman Jikan Mudi, ya ce Dam din ya samu matsala sakamakon ruwan damina mai dumbin yawa da ya kwaranya cikinsa. Jikan Mudi ya ce "Dubban jama'a ne da iyalansu ke
Bugu da kari gwamnan ya nada Hajiya Umma Aboki mukamin babbar mai bada shawara kan tattalin arziki da zuba jari, Bukus Banquo Audu babban mataimakiya kan al’amuran KADGIS, Nuhu Bello Yakubu, babban mataimaki ga gwamna kan kula da
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari