Nasir Ahmad El-Rufai
Shugaba Muhammadu Buhari ya kaddamar da sabbin jiragen kasa a jihar Kaduna. Ana sa ran karin jiragen sau saukaka zirga-zirga musammaman ga ma'aikatan jihar Kaduna masu aiki a garin na Abuja. Jiragen za su sawake sufuri ga al'umma.
Za ku ji cewa Mutanen Kaduna sun tashi sabuwar shekara da mugun alhini bayan ‘Yan bindiga sun buga ta’asa a Kudanacin Jihar Kaduna. Wani Sarki ne dai da Matar sa a Kasar Kaduna aka kashe a safiya ko tsakar daren yau Litinin.
An gano Gwamna Nasir Ahmad El-Rufai na jihar Kaduna tare da kyakkyawar matarsa, Asia El-Rufai a wajen wani taro cikin soyayya da annashuwa tare da kulawa.
Sa’annan ya shawarci duk wanda basu gamsu da sakamakon jarabawar da suka yi ba, dasu je gaban kwamitin dake sake makin jarabawar, don su tabbatar da an yi musu
Sarkin Hayin Mallam Bello, Alh. Kabiru Isa Gangarida ya tattaro dimbin masu ruwa da tsaki a domin su bada gudumawar su wajen shawo kan matsalolin da ke adabarsu
An saba ganin dankalin turawa dan karami ne, amma sai gashi a wannan karo Vicampro ta girbe wasu irin dankali masu girman gaske, inda wasu sun kai girman doya.
Rahotanni sun kawo rahoton yadda wasu hotuna suka billon a wani karamin yaro wanda aka ce malamin islamiyar su na ne ya daura masa mari a jihar Kaduna.
Bisa ga wata maganar Rediyo da e rada cewa an kashe yan kabilar Igbo a jihar Kaduna, gwamnatin jihar ta tabbatarwa yan kabilar Igbo cewa su kwantar da hankulans
Gwamnan Kaduna Nasir El-Rufa’i ya rubuta wata wasika ga shugaban kasa Muhammadu Buhari inda yake kiran sa da gyara. Sai dai hakan bai yi wa wasu dadi ba.
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari