Nasir Ahmad El-Rufai
Wani malamin addinin Musulunci mai ra’ayin rikau dake jihar Kaduna, Sheikh Ahmad Gumi, ya zargi shugaba Buhari da kewaye kan sa da mashawarta marasa ilimi kuma marasa tausayi. Gumi na wadannan kalamai a matsayin martini ga nuna ho
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito daliba guda daya ta rigamu gidan gaskiya tun bayan barkewar annobar a cikin kwanakin karshen mako, kamar yadda jami’n dakile yaduwar cututtuka na karamar hukumar Kaduna ta Arewa, Ibrahim Suleiman ya ta
Sanatan Kaduna ta Tsakiya, Sanata Shehu Sani ya tabbatar da cewa zai yi takara kuma zai kayar da Gwamna mai ci a yanzu wato Malam Nasir Ahmad El-Rufai a zabe mai zuwa na shekarar 2019. El-Rufai ya sani cewa zan fito takarar neman
Wani rikici ya barke a tsakanin babban yaron gwamnan jihar Kaduna, Bello El-Rufai da jikar marigayi sheikh Isiyaku Rabiu, Khadija Rabiu, wanda ta kaisu ga yi ma juna tatas da zage zage a shafin kafar sadarwar zamani ta Twitter.
Da sanyin safiyar yau ne wasu ‘yan bindiga suka yi garkuwa da wasu matan aure uku a kauyen Maganda dake kan titin Birnin Gwari zuwa Funtua. Sa’o’i kadan bayan faruwar hakan sai ga shi wasu ‘yan bindigar sun kara tare hanyar Birnin
Wadannan manya ‘yan siyasa sun hada da tsohon gwamnan jihar Kano, Rabi’u Musa Kwankwaso, na Sokoto, Aliyu Magatakarda Wammako, na Ribas, Rotimi Amaechi, na gombe, Danjuma Goje, da na Kwara, Bukola Saraki. El-Rufa’I ya bayyana cewa
Za ku ji cewa dai Majalisar Limamai Da Malamai Ta Jihar Kaduna Ta Yi Allah Wadai Da Tsine-tsinen El Gwamna Nasir Rufa'i. Kwanaki dai Gwamnan na Kaduna ya tsinewa Sanatocin Jihar saboda sun hana a ba Jihar Kaduna.
A jiya litinin ne hukumar zaben jihar Kaduna (SIECOM) ta bayyana cewar ta sakamakon zaben karamar hukumar bai kammalu ba, kamar yadda kamfanin dillancin Najeriya (NAN) ya rawaito. Baturen zabe a karaamar hukumar Chikun, Samuel Nda
Duk da irin jinkirin da aka samu na bayyana sakamakon zaben kananan hukumomin jihar ta Kaduna tare da soke sakamakon wasu wuraren zaben, gwamnan jihar Kadunan Mal. Nasiru El-Rufai yace an samu nasara tunda an yi zaben ba tare da..
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari