Nasir Ahmad El-Rufai
‘Dan Majalisar Dattawan Jihar Kaduna yayi magana game da bashin Jihar yake cewa mai neman bashin banki ai ba zai buge da zagin Ma’aikatan bankin. Shehu Sani yace dole ayi wa Majalisa bayanin yadda kake neman kashe wannan kudi.
Za ku ji cewa Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai sa kafar wando daya da ‘Yan ta’addan Makiyaya. A jawabin Shugaban kasar yace bai ji dadin abin da ya faru a Yankin na Birnin-Gwari da ‘Yan ta’adda su ka tasa gaba ba.
Dayake jawabin game da kashe kashen da yaki ci yaki cinyewa, gwamna El-Rufai ta bakin Kaakakinsa ya bayyana damuwarsa game da hare haren, kuma gwamnatin jihar na tuntubar gwamnatin tarayya kan hanyoyi shawo kan lamarin.
Za ku ji yayin da ake shirin zabe a gobe, Sanata Hunkuyi kuwa yace har gobe yana Jam’iyyar APC Sanatan na Kaduna yace Sakataren Jam’iyyar watau Yahaya Pate bakon hauragiya ne don babu wanda ya san da zaman shi a APC.
Sanatan ya ce ya isa ofishin hukumar da misalin karfe 10:45 na safe. Sannan ya kara da cewar bayan ya rubuta bayanin sa dangane da zargin da ake yi masa, an bar shi ya tafi bisa dogaro da matsayin sa. A kwanakin baya ne kwamishina
Ragowar mutanen da takardar karar ta ambata bayan sheikh El-Zakzaky su ne, Malama Zeenah Ibrahim, Yakub Yahaya Katsina da Sanusi Abdulkadir. Ana tuhumar su da ingiza mabiya Shi'a domin sabawa dokokin kasa tare da daure masu gindin
Kakakin hukumar 'yan sanda a jihar Kaduna, ASP Mukhtar Aliyu, ya tabbatar da hakan a jiya tare da bayyana cewar 'yan ta'addan sun tuba biyo bayan tattaunawa mai zurfi da hukuma da kuma shugabannin al'umma. Aliyu ya kara da cewar
Mai rikon kwaryar shugabancin hukumar, Ibrahim Magu, ya bayyana jin dadin sa bisa kammala aikin ginin sabuwar shelkwatar hukumar. "Ina godiya ga shugaban kasa da ya bawa wannan aiki fifiko. Hakan ya kara jadda aniyar da yake da
A jiya ne rahotanni suka mamaye kafafen yada labarai cewar gwamnatin jihar Kaduna ta sallami malaman makaranta 4,500 daga cikin fiye da malaman makaranta 11,000 da ta dauka aiki satin da ya wuce. A wata sanarwa da kakakin gwamnan
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari