Nasir Ahmad El-Rufai
A ranar Juma’a 2 ga watan Nuwamba ne gwamnan jahar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai ya sanar da sunan Hajiya Hadiza Balarabe a matsayin sabuwar mataimakiyarsa, da za ta maye gurbin Barnabas Bala Bantex, wanda zai tafi neman muka
A yau, Alhamis, ne kwamishinan 'yan sanda a jihar Kaduna, Malam Ahmad Abdurrahaman, ya sanar da cewar hukumar 'yan sanda ta gurfanar da mutane 97 a gaban kotu bisa zarginsu da hannu a rikicin jihar Kaduna. Abdurrahaman ya bayyana
A yau Litinin, hukumar 'yan sandan Najeriya ta sanar da cewar ta kama wasu mutane 93 da ake zargi da hannu cikin kisar basaraken garin Adara a jihar Kaduna, Agwom Adara, Maiwada Rapheal Galadima. An dai sace Galadima ne a ranar 19
Majiyar LEGIT.com ta ruwaito Sanatan na cewa El-Rufai na yakarsa ne domin ya gaje kujerar Sanatan da yake kai, idan ya kammala wa’adin mulkinsa kamar yadda yawancin gwamnonon Najeriya suke yi, inda suka mayar da majalisar dattawa
A yunkurinsa na ganin an dawo da zaman lafiya a jihar Kaduna, Gwamna Mallam Nasir El-Rufai na cigaba da kaiwa da komowa tare da tattaunawa da Majalisar Tsaro na jihar domin ganin kurar ta lafa. A kan wannan gabar ne gwamna El-Ruf
Hukumar 'yan sandan Najeriya ta cafke wasu mutane 22 da ta ke zargin na da alaka ta kai tsaye da kisan mutane a kasuwar Magani da ke karamar hukumar Kajuru a jihar Kaduna. Kakakin rundunar 'yan sanda na kasa, Jimoh Moshood, ne ya
Da sanyin safiyar yau, Ltinin, ne gwamnan jihar Kaduba, Malam Nasir El-Rufa'i, ya gudanar da wani zagayen rangadin sassan da jaririn rikicin da ya barke jiya a garin Kaduna ya shafa. Daga cikin unguwannin da El-Rufa'i ya ziyarta,
Hukumar Yan sandan Najeriya reshen Jihar Kaduna ta tabbatar da kama mutane 22 da ake zargi da hannu cikin ingiza rikicin da ya barke a garin Kasuwar Magani da ke karamar hukumar Kujama ta Jihar Kaduna. Sanarwan da fito ne daga bak
Hukumar kula da kudin tallafi na jahar Kaduna, ta sanar da ware makudan kudi naira miliyan dari shida dan casa’in da hudu, da dari shidda da tamanin da biyu (N694, 600, 000) don biyan daliban jahar kudin tallafi na shekarar 2017/2
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari