Nasir Ahmad El-Rufai
Kun san cewa an nemi a yi gaba da Sarkin kasar Potiskum, Alhaji Umaru Bubaram kwanaki, har ya labe a daji. Daga nan ne aka wuce da Sarki zuwa asibitin kwarararu aka duba shi.
Isa Ali Pantami ya fadawa Gwamnonin jihohi su janye karin farashin RoW da su ka yi. Isa Pantami ya ce idan Gwamnoni ba su dawo da farashin RoW ba, kudin waya zai karu.
Wani Hadimin Shehu Sani ya fayyace shari’ar da ake yi tsakanin Mai gidan na sa da hukumar EFCC a wata hira da ya yi kwanan nan, ya ce akwai lauje cikin nadin EFCC.
Gwamnan jahar Kaduna, Nasir Ahmad El-Rufai ya amince da nadin Manjo Garba Yahaya Rimi mai ritaya a matsayin sabon shugaban hukumar kula da dokokin hanya ta jahar Kaduna, KASTLEA.
Hukumar tattara haraji ta jahar Kaduna, KADIRS, ta garkame rassa guda uku na bankin First City Monument da Keyston Bank dake cikin garin jahar Kaduna saboda kama su da laifin kin biyan haraji ga gwamnati.
Y’ayan babbar kungiyar yan Shi’a a Najeriya, watau kungiyar yan uwa Musulmi ta Najeriya, IMN, sun yi kira tare da jaddada gargadi ga gwamnan jahar Kaduna, Nasir Ahmad El-Rufai, inda suka ce masa ya kiyayi ranar sakamako.
A jiya ne cacar baki ya kaure tsakanin Gwamna El-Rufai da Aisha Yesufu a kan Hannan Buhari sakamakon gum da gwamnan ya yi yayin da hau jirgin fadar shugaban kasa.
Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai, ya ce ba zai saki Shugaban kungiyar Islamic Movement in Nigeria, (IMN), wacce aka fi sani da shi’a Sheikh Ibrahim El-Zakzaky ba saboda radadin da shi da magoya bayansa suka sanya a zuka
Kwankwaso ya Hallaci Daurin Auren Bilkisu Kabiru Dauda, Yau Asabar A Unguwar Kongo Dake Zaria. Allah Ubangiji Yasa Albarka A Cikin Wannan Auren Ameen.
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari