Nasir Ahmad El-Rufai
Gwamna Nasir El-Rufai na jahar Kaduna ya gabatar da manyan motoci kirar Jeep guda 24 ga alkalan babbar kotu, duk daga cikin kokarinsa na inganta jin dadin jami’an bangaren shari’a a jahar.
Mai Mala Buni ya bayyana cewa rade-radin da ake yi na cewa APC za ta wargaje saboda 2023 ba gaskiya ba ne, domin ba wata matsala da za a samu saboda takara.
Gwamnatin jahar Kaduna ta ware kimanin naira biliyan 4.7 domin daukan nauyin daliban jahar Kaduna dake karatu a kasashen waje tare da baiwa wadanda suke karatu a gida tallafi, kamar yadda shugaban hukumar ya bayyana.
Miyagu sun hallaka mutane 21 a karamar hukumar Giwa a makon nan. ‘Yan bindiga sun kona mutane rututu kurmus da ransu a Bakali. An badawa Jama’a wuta daga gama Jana’izar wadanda aka kashe
Mun kawo maku tarihin Mai martaba sarkin zazzau, kuma sarki na goma sha takwas a mulkin daular fulani a lardin zazzau, an haife shi a zariya a cikin shekara ta 1936.
Gwamnatin jahar Kaduna, a karkashin jagorancin Gwamna Nasir Ahmad El-Rufai ta kwace wani tsohon Hotel, Durbar Hotel, mallakin iyalan tsohon shugaban kasa Janar Sani Abacha dake kan titin Muhammadu Buhari Way a birnin Kaduna.
Tsohon shugaban hukumar yaki da rashawa da yi ma tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC ya bayyana cewa sharri, karya da kage ake masa da ake yayata cewa wai ya zargi shugaban kasa Muhammadu Buhari da Gwamna Nasir El-Rufai da zarg
Gungun miyagu yan bindiga sun bindige mutane 6 a wasu hare hare da suka kai a kauyen Kakangi dake cikin karamar hukumar Birnin Gwari, kamar yadda wani mazaunin yankin ya tabbatar.
Hakan na kunshe ne a cikin wata wasika mai dauke da sa hannun Samuel Y. Obochi, mataimakin rijistara mai kula da yada labarai da aiyuka na musamman. Kazalika, hukumar kwalejin ta dakatar da wani shugaban 'sashe', da ba a bayyana
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari