Nasir Ahmad El-Rufai
Kungiyar Gwamnonin Arewa ta aikawa Obasanjo sakon taya murna. Gwamnonin Arewa sun kuma bukaci Obasanjo ya rika ba Buhari da shugabanni shawara.
Kungiyar kananan likitoci a jahar Kaduna, watau Association of Resident Doctors, ta fara yajin aikin sai baba ta ji daga ranar Laraba, 4 ga watan Maris sakamakon zargin gwamnatin jahar da suka yi da rashin cika alkawari.
Shugagaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana bacin ransa bisa mummunar harin kisan kiyashi da wasu yan bindiga suka kai ma al’ummar jahar Kaduna a ranar Lahadi inda suka kashe sama da mutane 51.
Gwamnan Kaduna ya nemi afuwan Bayin Allah game da kashe-kashe ya ce ba zai sasanta da ‘Yan bindiga a Kaduna watau kamar yadda aka yi a Zamfara da Katsina ba.
Nasir El-Rufai, Gwamnan jihar Kaduna, ya nemi gafarar mazauna kauyukan kananan hukumomin Igabi da Giwa na jihar a kan harin da aka kai musu wanda yayi sanadiyyar mutuwar mutane sama da 50.
Gwamnan jahar Kaduna, Nasir Ahmad El-Rufai ya yi alkawarin share duk wasu yan bindiga dake jahar Kaduna daga doron kasa biyo bayan wani mummunan hari da suka kai a ranar Lahadi inda suka kashe mutane 51.
Gagarumar gobara ta lashe gidan rediyon Freedom da ke jihar Kaduna a sa'o'in farko na ranar Lahadi. An gano cewa wutar ta samo asali ne daga gobarar da ta tashi daga wajen ajiye na'urar samar da wutar lantarki. Jaridar Daily Trust
Yayin da wasu su ka fara lissafin 2023, mun ji cewa watakila APC ta ba Gwamnonin Kaduna da Ekiti watau Kayode Fayemi da Nasir El-Rufai takarar Shugaban kasa.
Ramalan Yero ya na ganin cewa ‘Yan siyasa su na da hannu a kan matsalar rashin tsaro. Wanda ya ce abubuwa biyu su ka kawo rashin tsaro a kasar nan.
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari