Nasir Ahmad El-Rufai
Malam Sani ya zama shugaban hukumar ne a watan Janairu 2020 bayan ya shafe fiye da shekaru 20 yana aiki tare da hukumar ta jin dadin alhazan jihar Kaduna. Ya ta
A Kano, Jam’iyyar APC ta caccaki Nasir El-Rufai a game da alakarsa da tsohon Sarkin Kano Muhammadu Sanusi. APC ta ce El-Rufai ya nemi wata sarauta ya ba shi
Yusrah Sanusi ta ce tun Mahaifinta ya na Matashi su ke tare da Gwamna El-Rufai. Ta kuma roki Allah ya ba ta Abokan da za su shaku da su kamar Mahaifinta da shi.
Gwamnan jahar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya koma jahar Kaduna bayan ya yiwa korarren sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II rakiya zuwa jahar Lagas a ranar Juma'a.
Za ku ji Inda Asiwaju Bola Tinubu da Gwamnonin APC su ka sa gaba a rikicin Jam’iyya. Gwamnonin Jihohin APC 11 cikin 20 su na tare da Oshiomhole; 8 sun ja daga.
Wasu manyan Gwamnatin APC ta shugaban kasa Buhari da wasu da ake jin maganarsu a yau tare da Tunde Bakare sun yi zama da Malam Muhammadu Sanusi II jiya a Legas.
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya bayyana tubabben sarki a matsayin gwarzon duniya wanda ya san kowa kuma akan san shi a duniya. El-Rufai wanda ya je Awe
Tubabben sarki, Malam Muhammadu Sanusi ya bar garin Awe da ke jihar Nasarawa. Ya bar garin ne tare da Malam Nasiru El-Rufai, gwamnan jihar Kaduna a cikin mota d
Rahotanni sun tabbatar da gwamnan jahar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai ya kai ma amininsa, tsohon sarkin masarautar Kano, Muhammadu Sunusi II ziyara a sabon
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari