Nasir Ahmad El-Rufai
Mun ji cewa Mai dakin Gwamnan Kaduna, Hadiza El-Rufai ta yi gwajin COVID-19. Hajiya Hadiza Isma-El-Rufai ta na jiran sakamakon gwajin COVID-19 kwanan nan.
Rahotanni sun kawo cewa yan majalisar dokokin jahar Kaduna sun shiga alhini da rudani sakamakon sanarwar da Gwamna Malam Nasir El-Rufai ya yi a ranar Asabar.
Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Alhaji Atiku Abubakar ya jajanta ma gwamnan jahar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai bisa ibtila’in da ya same shin
Mun kawo jerin taron da Nasir El-Rufai ya rika yi daf da fitowar gwajin da ya yi na COVID-19. Gwamnan ya yi ta kokarin tabbatar da cewa jama’a sun zauna a gida.
A Najeriya, Abba Kyari, Bala Mohammed, Nasir El-Rufai su na cikin fitattun wadanda su ka gamu da cutar COVID-19. Mun kawo sauran shararrun Mutane da su ka kamu.
Mun samu labari yanzu cewa Gwamnan Kaduna ya shiga sahun wanda su ka kamu da COVID-19.Mai girma Gwamnan Jihar Kaduna ya shaidawa Duniya wannan ba da dadewa ba.
Wasu daga cikin Gwamnoni a Najeriya su na cigaba da harkokin gabansu duk da sun hadu da masu Coronavirus. Irinsu gwamnonin Ogun, Kaduna, Taraba su na aikinsu.
Da take sanar da hakan a ranar Laraba, mataimakiyar gwamnan jihar Kaduna, Dakta Hadiza Balarabe, an dauki wannan sabon matakin ne yayin wani taro da manyan jami
Biyo bayan umarnin gwamnatin jahar Kaduna na hana bude kasuwanni a jahar, babbar kasuwar jahar Kaduna ta tunawa da babban Malami Sheikh Abubakar Gumi ta zama wa
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari