Nasir Ahmad El-Rufai
Gwamnan Kaduna ya ce a fito da mutane daga gidan yari albarkacin annobar COVID-19. Gwamna Nasir El-Rufai ya amince a saki wasu ‘yan gidan yarin ne a makon nan.
Bello El-Rufai ya sha alwashin shiga kotu da ‘Dan Jaridar Premium Times. A Osun kuma mun ji cewa an kama Kansilan Odo Otin da ke sukar Gwamnan Jihar ta Facebook
Uwargidan gwamnan jihar Kaduna, Hadiza Isma El-Rufai ta yi martani mai zafi ga danta a kan barazanar da yayi wa wani a twitter. Matar gwamnan, wacce da farko ak
Duk da annobar COVID-19 Gwamnan Najeriya yi ki haramta yawace-yawace. Gwamna Ben Ayade ya ce idan ya ce kowa ya zauna a gida wasu ba su da hanyar cin abinci.
Kwamishinar ta kara da cewa daga yanzu gwamnatin jihar Kaduna ta hana daukan fasinja fiye da biyu a layin kujera daya a motocin haya masu daukan mutane da da ya
A makon nan mu ka ji cewa Masu garkuwa da mutane sun sace mutane 4 da gawar tsohonsu. An sace wannan Samari ne bayan sun dauko gawar Mahaifinsu a ABUTH, Shika.
Tun a ranar 24 ga watan Maris gwamnatin jihar Kaduna ta dauki babban mataki domin kare yaduwar annobar kwayar cutar coronavirus bayan ta umarci dukkan ma'aikata
Kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) ya rawaito cewa jama'ar unguwar sun kara gigita bayan mazauna gidan da matashin yake sun gudu bayan ya fara nuna alamun
Kafatanin yayan majalisar dokokin jahar Kaduna sun amince da sadaukar da albashinsu na watan Afrilu domin yaki da cutar Coronavirus tare da rage ma al’ummar jah
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari