Nasir Ahmad El-Rufai
Gwamnatin Kaduna a karkashin Gwamna Nasir Ahmad El-Rufai ta sanya dokar hana fita da zirga zirga ne a jahar domin dakile yaduwar annobar Coronavirus mai kisa.
Mun fahimi cewa dakilewa Gwamnoni iko da karfafa Majalisa zai hada shugaban kasaBuhari da Gwamnoni fada. Su na ganin shugaban kasar ya shiga hurumin majalisa.
A bikin karamar Sallar nan, za a lafta Jami’an tsaro a Kaduna. Kwamishinan ‘yan sandan jihar Kaduna, Alhaji Umaru Muri ya bayyana wannan ta bakin kakakin jihar.
Malam Bello yabo dan asalin jihar Sokoto ya shiga hannun jami'an tsaro tun bayan bazauwar bidiyon da ya caccaki gwamnan Kaduna a kan hana sallar Idi da yayi.
El-Rufa'i ya jagoranci jami'an gwamnatin ne zuwa kan iyakar jihar Kano da Kaduna domin tabbatar da cewa matafiya daga Kano ba su shiga yankin jihar Kaduna ba. A
Gwamnatin jahar Kaduna ta tabbatar da dokar hana fita da shiga jahar Kaduna, sa’annan ta dauki alwashin tabbatar da dokar hatta a ranar karamar Sallah na bana.
Dazu nan aka datse iyakokin Kano, ya cafke dinbin Matafiya daga Jihar Kaduna. Mun kuma ji cewa Osinbajo ya jagoranci wani taron NEC da ba a taba yin irinsa ba.
Gwamnatin jihar Kaduna ta bai wa ma'aikatar kudi ta jihar umarnin biyan albashin watan Mayun 2020 a ranar Talata, kwanaki shida kafin ranar biyan albashin wata.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai ya yi wa malaman da suka zargesa da hana sallar Juma'a a jihar 'Allah ya isa'. Gwamnan ya ce ya bar malaman da Allah
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari