Nadin Sarauta
Bello El-Rufai ya ce Arewacin Najeriya da Jihar Kano sun rasa babban Sarki a Sanusi II. Duk da kokarin Ganduje, Yaron Gwamnan ya koka da matakin tsige Saraki.
Wata kungiya ta Matasan Arewacin Najeriya ta ba mutane biyu laifi bayan Gwamnatin Kano ta tsige Muhammadu Sanusi II. Ta ce laifin Buhari ne da kuma manya.
Kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) ya rawaito cewa takaitaccen bikin nadin sarautar yana daga cikin shirin taron manema labarai na shekarar 2020 a kan bikin kamun kifi na Argungu karo na 60. "Mun yanke shawarar yi maka wanna
Mun kawo maku tarihin Mai martaba sarkin zazzau, kuma sarki na goma sha takwas a mulkin daular fulani a lardin zazzau, an haife shi a zariya a cikin shekara ta 1936.
Mai martaba Sarkin Zazzau, Alhaji Shehu Idris zai cika shekaru 45 a kan karagar mulki a ranar Asabar, 8 ga watan Feburairu na shekarar 2020 tun bayan darewarsa a matsayin Sarkin Zazzau na 18.
Mun kawo maku labarin yadda aka kashe Firimiyan Arewa Sardauna a faron Watan Azumi. Za ku ji takaitaccen tarihin mutuwar shahadar Ahmadu Bello a 1966.
Alhaji Attahiru Dalhatu Bafarawa ya yi gargadi game da rikicin Masarautar Kano ya kuma cemutum 1 kadai ake jin maganar sa a Arewa da zai iya gyara matsalar.
Alkali ya bayyana ranar da kotu za ta zauna game da rigimar Kano inda ake kalubalantar sababbin Sarakunan da aka nada. Ganduje ya samu labarin karar ne bayan mako guda da zuwa Kotu.
Kamar yadda mu ka samu labari daga Jaridar The Cable, Gwamnan Jihar Kwara ya fadi abin da ya sa ya karbe filin Mahaifinsu Saraki inda ya ce ba a bi doka wajen ba da filayen na Ilorin ba.
Nadin Sarauta
Samu kari