Nadin Sarauta
Ahmed Nuhu Bamalli ya yi jawabi bayan zamansa Sarkin Zazzau. Sabon Sarkin Zazzau ya sha alwashin hada-kan duka gidaje da mutanen kasarsa a cikin dan lokaci.
Ahmed Nuhu Bamalli ya gaji Sarki Shehu Idris a kasar Zazzau. A lokacin da Sarkin Zazau ya rasu, Ambasada Ahmed Bamalli ba ya kasar, sai bayan kwanaki ya dawo.
Ana ta magana game da nadin sabon Sarkin Zazzau da aka yi, Mun kawo abin da kungiyar Gwamnonin Arewa da irinsu Bola Tinubu su ka fada bayan nadin da aka yi.
Mun kawo tarihin sabon Sarkin Zazzau, Ambasada Ahmad Nuhu Bamalli. Bamalli ya rike mukamai da dama a bankuna, ma’aikatu, jihar Kaduna da gwamnatin Najeriya.
Hon. Sule Ibrahim Dabo ya yi karin haske kan rahotannin za a kirkiri wasu Masarautu a Kaduna. Dabo ya ce gwamnan Kaduna bai kawowa majalisa wannan kudirin ba.
Kafin rasuwar Sarkin Zazzau, an yi shekara 2 babu sabon Sarkin Adara. Abin mamaki, har yanzu gwamnatin Jihar Kaduna ba ta nada sababbin Sarakuna a yankin ba.
An shafe kwanaki fiye da 10 ba a nada wani sabon Sarki a Zazzau ba. Wannan shiru ya jefa al’umma cikin dar-dar da yada jita-jita a Zariya kamar yadda mu ka ji.
Turakin Zazzau Aminu Shehu Idris ya dawo cikin lissafi masu neman Sarki a Zariya. Amma abu ne mai matukar wahala ‘Da ya gaji Mahaifinsa a Masarautar Zazzau.
A jiya da yamma Maniru Jafaru ya yi magana a kan nada shi Sarkin Zariya. San Turakin Zazzau ya ce bBabu gaskiya a jita-jitar an nada Yariman Sarkin Zazzau.
Nadin Sarauta
Samu kari