Mata Da Miji
Rahotanni sun bayyana cewar, mijin da matar sun kaure da fada ne a gidan su dake Buguma a karamar hukumar Asari-Toru dake jihar Ribas saboda ta ki dafa masa abinci ranar da take farincikin zagayowar ranar haihuwar ta. Jaridar Dail
A birni mafi girma na biyu a kasar ta Iraki, yawan mata marasa aure na cigaba da karuwa babu kakkautawa, musamman ma wadanda suka bawa shekaru 20 baya, yayin da mazajen aure suka zamo tamkar dinare a yankin....
Samuel yace Uwarguda Hadiza ta durkusa don daukar kwanon dake dauke da masarar data kai nika da nufin mika shi ga mai nikan, sai kwatsam igiyar injin nikan ya kama mata Hijabi, ya ja ta har kan injin surfen, nan da nan ya fille ma
“Ni na yanke masa mazakuta, amma ba duk ba, rauni ne na ji masa.” Inji ta, a wani hira da ta yi da manema labaru. Shi kuwa lauyan Sergio yace a yanzu haka yana cikin mawuyacin hali,kuma yana jira sabon tiyata da za’a yi masa.
Aminiya ta ruwaito wannan mata da ta sha da kyar mai suna Huwaila Abubakar daga gadon Asibitn da take kwance tana jiyar lahanin da dan uwanta yayi mata, tana ba cas ba as dan uwan nata ya tafka mata wannan ta’asa.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito matashin mai suna Abdulkadir Abubakar dan asalin garin Zangon Kataf na jihar Kaduna yana fadin cewa nakuda ne ta taso ma matarsa, Hajara, ganin halin da ta shiga ne ya sanya shi garzaya da ita zuwa babb
Wani matashi, Roshan, dan shekara 17, ya ce an sace shi a bara an tilasta masa auren wata. Saidai daga bisani ya tsere ya bar matar tunda ba da son ransa ta aure shi ba. Wani mutum, Praveen Kumar, ya bayyana yadda aka sace shi a
Ta shaidawa kotun cewar mijinta na da saurin hannu, yana yawan dukan ta bisa kowanne karamin laifi. Ta kara da cewa, sau biyu tana barin ciki saboda dukan da mijin ke yi mata a lokutan dA take da juna biyu. A cewar ta har guduwa
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Lukman, wanda shi ne shugaban yan Achabar unguwar ya zargi Toyin ne da laifin bin maza, da wannan ne zafin kishi ya kwashe shin, inda har ta dauki wannan mummunan mataki akanta, sai dai tuni Yansanda su
Mata Da Miji
Samu kari