Mata Da Miji
Za ku ji yadda Mahaifin wasu Yara yayi shekara da shekaru yana neman su inda ya kwanta da ‘Ya ‘yan sa mata ya kuma nemi ya kashe Uwar su. Ana cigaba da shari’a inda Alkali Sururat Soladoye take binciki.
Kaakakin rundunar Yansandan jahar Kano, DSP Abdullahi Haruna ne ya tabbatar da aukuwar wannan lamari, inda yace lamarin ya faru ne da misalin karfe 8 na daren Litinin, 25 ga watan Feburairu, amma sai a ranar Talata suka samu nasar
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Mary ta bayyana haka ne rundunar Yansandan jahar Legas, kamar yadda kaakakin rundunar, Chike Oti ya bayyana, inda yace Mary ta shaida musu cewa Mijinta ya dade yaa zarginta da bin maza, kuma bata jin da
Wani magidanci, Daniel Okafor, mai matsakaitan shekaru ya kashe kan sa bayan an yi zargin cewar ya watsa wa matar sa wani wani ruwa mai guba a garin Nsugbe da ke jihar Anambra. Marigayin, dan asalin garin na Nsugbe, ya hallaka kan
Daga nan Yansanda suka bazama neman wannan jariri, inda suka fara da yi ma Hussaina tambayoyi, wanda ta shaida musu cewa tsohon mijinta mai suna Ashiru Abubakar dan shekara 27 take zargi da hannu cikin bacewar jaririn nata.
Kwanaki aka saki wata mata saboda kaunar Buhari. Wani Bawan Allah yana neman Matar da ta rasa auren ba ta saboda Buhari yace idan ta gama idda zai aure ta, yace zai auri wanda aka sake ta a dalilin Buhari ko bai ga fuskar ta ba.
Mun ji cewa an kama wasu Mata da su kayi shahada su ka shiga gidan yari da mugayen kwayoyi, Wadannan Mata da su ka shiga gidan kurkuku da kwayoyi domin su ba wani sun fada hannun Hukuma inda yanzu kashin su zai bushe.
Wani mutum, Ismail Yussuff, ya shaida wa wata kotu ta musamman da ke Ile Tuntun a yankin Oja Oba, a garin Ibadan, babban jihar Oyo, cewar ya gaji da matar sa, Khadijat Yuusfuf, tare da rokon kotun ta raba auren su. "Mai girma, mai
Majiyar Legit.com ta ruwaito jami’an rundunar Yansandan jahar Katsina sun samu nasarar cafke wani mutumi mai suna Imrana Haruna dan shekara 25 bayan sun samu rahoton yayi ma wata matar aure fyade da suke zama a gida daya.
Mata Da Miji
Samu kari