Mata Da Miji
Wasu kyawawan tagwaye mata 'yan asalin kasar Australia da aka yi ikirarin sun fi dukkan tagwaye na duniya kama da juna, sun bayyana yadda suke son auren saurayinsu amma doka tayi masu cikas. Tagwayen, Anna da Lucy DeCinque, masu
Fitaccen malamin addinin Islama, Ustaz Abdulfatah Adeyemi, ya yi kira ga mata da su bar wasu matan su mori mazajensu saboda sun mallaki kaso 25% ne na mazajen, yayin da wasu matan suka mallaki kaso 75% na mazajen nasu. Adeyemi ya
Mun ji labari cewa Binciken da Masana su kayi ya nuna cewa Mutane da ke yawan barbada foda da sauran kayan kwalliya su na iya fama da cututtuka irin su hawan jini da cutar daskarewar jini da sauran cututtuka na fatar jiki.
Ana Cece-Kuce Kan Auren Wani Dattijo Da Karamar Yarinya A Jihar Naija. Yanzu dai an bayyana gaskiyar labarin auren wani Dattijo da ‘Yar Budurwa a Wani karin bayani da mu ka samu shi ne, wannan yarinya tayi aure har sau 2 a baya.
Majiyar Legit.com ta ruwaito makwabtan angon sun bayyana cewar an daura wannan aurene a gidansu yarinyar dake garin Lapai na jahar Neja a ranar Litinin 10 ga watan Disamba, bikin daya samu halartar baki, yan uwa da abokan arziki.
Wata shari'a a kotun jihar Legas dake zamanta a Ikeja ta dauki wani sabon salo bayan an nuna faifan bidiyon wata matar aure tare saurayinta suna lalata. Kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) ya rawaito labarin wata shari'a tsak
Mai unguwan Otongole, Simon Osege Orwa ya tabbatar da faruwar lamarin, inda yace sun kaddamar da bincike a matakinsu, sa’annan ya kara da cewa matar ta dauki wannan mummunan mataki ne saboda rashin jituwa da ta samu da mijinta.
Al'amuran yakin neman zabe na kara daukar zafi a lungu da sakon Najeriya tun bayan cikar wa'adin da hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ta diba domin fara gudanar da yakin zabe. A yau, Lahadi, ne uwargidan gwamnan jihar Kano, Dak
Majiyar Legit.com ta ruwaito duk wani matashin yankin daya kai munzalin aure daga shekara 18 zuwa abinda yayi sama kuma bai yi auren ba zai biya harajin Randi hamsin(R50) da aka yi ma lakabi da harajin ‘Samari marasa aure’, kamar
Mata Da Miji
Samu kari