Mata Da Miji
Kwararriyar mawakiyar yabo ta addinin Kirista, Stella Seal wacce aka fi sani da Stella Dugan ta bayyana goyon bayanta ga maza na auren mace fiye da daya. Ta ce, hakan zai shawo kan yaduwar neman mata da mazan aure ke yi...
Lamarin ya fara ne lokacin da Bekki Cocks ta sanar da kawayenta irin tsananin son da take wa kafet dinta. Kawayen nata sun ce basu yi tsammanin maganar aure zata shigo tsakaninta da kafet din ba...
Mun kawo maku masu zafi da kayatarwa na ‘Yar Afrikar nan da ta lashe Gasar Sarauniyar kyau a kaf Duniya.Mun zakulo wadannan hotuna ne daga dandalin sada zumuntar Sarauniyar.
Funsho mai shekaru 72 a duniya ya yi murabus daga aiki babu dadewa kuma kotu ta tsinke igiyar aurenshi da matarshi. An zargeshi da rashin kwanciya da matar ne na shekaru uku...
Wani mutum a yankin Yammacin Birginia da ke kasar Amurka ya shaidawa hukumomi yadda ya yi nasarar kashe saurayin daya daga cikin ‘yarsa kuma aka birneshi a wani kabari da suka gina. Daga baya kuma mahaifin ya aure ‘yar ta shi...
Wani bidiyo mai cike da abun mamaki da al'ajabi ya yawaita a kafafen sada zumuntar zamani. A bidiyon, an ga wata mata ne tana jibgar mijinta kamar Allah ya aikota. A cewar matar, mijin ne ya zageta, lamarin da ya bata mata rai...
A ranar Juma'a ne wani mutum mai suna Yusuf Buhari, ya maka matarshi mai suna Hadiza Muhammad, gaban kotun shari'a da ke zama a Magajin Gari, jihar Kaduna, a kan sauyawa yaransu mata biyu makaranta ba tare da saninshi ba. Buhari
Albarkacin makon yaki da cin zarafin mata da majalisar din kin duniya ta ware, mata masu rajin kare hakkin wadanda ake cin zarafi a duniya sun bada shawarwari kan yadda ya kamata a bullo wa al’amarin...
Bahaushe dai na cewa soyayya gamon jini. Ba a haduwa da saurayi yau a aureshi gobe. Ko kuma zamu iya cewa, kowanne masoya da ka gani, toh tabbas akwai wani labari mai dadi ko akasin hakan da ya zamo tushen soyayyar tasu...
Mata Da Miji
Samu kari