Mata Da Miji

Albishir: Garin da a ke auren mace da N50,000 kacal
Breaking
Albishir: Garin da a ke auren mace da N50,000 kacal
Labarai
daga  Aminu Ibrahim

Dagacin garin Kera da ke karamar hukumar Garko ta jihar Kano ya saka dokar kayyade kudin aure da sadakin a garin. Kamar yadda dagacin ya sanar, budurwa kudin aurenta da sadaki su tsaya a N137,000 inda bazawara kuma a dinga biyan N