Mata Da Miji
Gwamnatin jihar Legas ta gurfanar da wata mata mai suna Mrs Udeme mai shekaru 47 a kan zargin kisan kai da kuma tozarta gawa. Duk da matar ta musanta zargin da ake mata, dan sanda mai shigar da kara, Sunmonu Babatunde, ya sanar..
Janine wacce ta yiwa birnin Kano tsinke a ‘yan kwanakin da suka gabata, ta zo ta iske saurayin nata, inda kuma ta bayyana cewa ita fa da gaske take auren shi za ta yi. A cewarta ta yanke shawarar biyo masoyin nata ne, bayan...
Biyo bayan hukuncin babbar kotun tarayya a kan Malama Maryam Sanda, inda kotun ta yanke mata hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan ta kamata da laifin kashe mijinta, Biliyaminu, yan Najeriya sun yi ta tofa albarkacin bakunansu.
A makon da ya gabata ne muka fitar muku da wani rahoto akan Sarkin Kano Muhammad Sanusi II, inda Sarkin yayi wata magan da ta kawo kace-nace a cikin al’umma. Sarkin dai yayi magana akan yanayin al’adar ‘yan arewa ta auren mata...
Mzee Kibor yana shiga kanun labarai ne a lokuta daban-daban a kan matsalolin da suka shafi sakin aure. sau da yawa matsalar shi ita ce matan shi na hana shi kwanciya da su wanda ya ce hakkin shi ne yake bukata.
Bidiyon wata mata da aka ga wasu 'yan mata sun yi mata tsirara kuma suna dukanta ya yawaita a yanar gizo kuma ya jawo cece-kuce. Sun zargeta ne da yunkurin kwanciya da wani mutum wanda ba saurayinta bane.
Wata mata mai matsakaicin shekaru ta shiga hannun rundunar 'yan sandan jihar Katsina a karamar hukumar Malumfashi bayan zarginta da aka yi da sokawa mijinat wuka. A take kuwa ya seka lahira.
Sau da yawa auri saki ya fi ta'azzara tare da yawa a kasar hausawa. Hakazalika ganin karamar yarinya ta tsufa cikin shekara daya ko biyu bayan aure ya zama gama-gari. Yarinya budurwa tana yin aure, haihuwa daya zuwa biyu take...
Marubuci kuma lauya, Reno Omokri ya sanar da maza cewa duk macen da bata son kudi ba 'kadara' ba ce. Tsohon hadimin shugaban kasar ya sanar da hakan ne yayin da yake mayar da martani ga mazan da...
Mata Da Miji
Samu kari