Mata Da Miji
Mun ji cewa bidiyon da ya tonawa ‘Yan mata da manyan mata ya shiga Gari yanzu. Wannan abin kunya da aka yi ya zagaye Garin Jos a Jihar Filato.
Jaridar Independent.UK ta ruwaito yadda aka fasa bikin auren wasu masoya bayan mahaifin ango da mahaifiyar amarya sun bace. An zargi cewa guduwa suka yi kamar dai yadda masoyan da suke tunanin soyayyarsu bata da mafita...
Wasu hotuna da ake zargin na wani dan aslin jihar Katsina ne tare da wata budurwa daga kasar Rasha sun jawo cece-kuce a kafar sada zumunta ta Facebook. Hotunan dai sun fara yawo ne inda suke bayyana hoton wani saurayi dan Katsina
Abin mamaki baya karewa a duniya. Matar aure ce ke neman shawarar yadda zata tsinke dangantakarta da fasto wanda mijinta ke tsammanin yana zuwa ne don yi mata addu’a. Bai sani ba ashe kwanciya suke a kan gadon aurensu...
Wata mata mai suna Adedolapo ta koka a kafar sada zumunta bayan ta gano mijinta tamkar mijin mahifinta yake. Adedolapo ta koka da yadda mijinta da mahaifinta ke shiga wanka tare amma mijin nata ya kasa sauke hakkin shi na aure...
Wani mutum dan asalin kasar Zimbabwe ya shiga rudani da tashin hankali bayan sirikar shi ta bijiro da bukatarta mai ban mamaki gare shi. Mutumin mai suna Manfred ya koka da yadda matar shi ta shirya da mahaifiyarta don ta kwanta..
Wata mata mai suna Tife daga jihar Oyo ta bayyana yadda mahaifinta ke biyanta kudi don ya kwanta da ita. Tife wacce ta samu gurbin karatu a jami'a, ta sanar da wata mai bada shawara ne wannan lamarin don neman mafita a kan...
Wata mata ta shiga kunci da kunar rai saboda ita mummuna ce. Kamar yadda tace, ta auri mijinta ne a lokacin yana makaho amma yanzu da ya samu waraka daga makanta, sai ya bukaci saki. Ga labarin dalla-dalla...
Wata mahaifiyar yara uku mai suna Rukayat Sanusi ta roki wata kotu dake Mapo a ranar Alhamis a kan ta tsinke igiyoyin auren ta da mijinta. A yayin mika shari'ar gaban alkali Ademola Odunade, Rukayat wacce take zama a yankin...
Mata Da Miji
Samu kari