Mata Da Miji
A yayin tabbatar da aukuwar lamarin, kakakin rundunar 'yan sandan jihar Kano, DSP Abdullahi Haruna Kiyawa, ya ce hukumar sun samu labarin ne wajen karfe 9:30 na daren Laraba. Ya ce jami'an sun hanzarta zuwa wajen inda suka kwashes
Wani kwararren mai bayar da shawara kuma masani a fannin zamantakewa, Joro Olumofin ya bada labarin wata mata da mijinta ke lalata da maza. Ya dade yana luwadi da makwabcinshi kuma yana lalata yaron gidansu mai musu aiki, kamar...
Wata babbar kotun tarayya dake zamanta a garin Jabi ta yanke hukuncin kisa a kan wani matashi dan shekara 38, Eric Chigbor, ta hanyar rataya bayan ta kama shi da laifin kisan kai, inda ya kashe matarsa.
Wata matar aure ta bar gidanta a kunyace bayan da asirinta na mu'amala da wasu maza 16 ya tonu. Munashe Charlene Ncube mai shekaru 24 ta Damofalls an zargeta da kwanciya da mazan 16 har da mijinta na 17. Tayi kwanaki uku tare da..
Wani magidanci ya yanke shawarar like gaban matarsa bayan da ya gano tana bin maza a duk lokacin da ya bar garin don harkar kasuwancinsa. Dennis Mumo, babban mutum ne da ake gani kimarsa a Kitui. Son da yake wa matarsa ne da rashi
Wasu gungun miyagu yan bindiga dadi sun yi garkuwa da wani mutumi mai suna Abdullahi Otto tare da matarsa mai dauke da juna biyu, Maimuna Abdullahi daga gidansu dake babban birnin tarayya Abuja.
So gamon jini inji bahaushe. Akwai matukar dadi da annashuwa idan soyayya ta kasance tsakanin masoya har karshen rayuwa. Kauna da kular da ke zama a zukatan masoya ba gama-gari bace kuma ba a bar dauka da wasa bace.
Tsohon dan takarar shugabancin kasa karkashin jam'iyyar APC, Adamu Garba ya shiga cikin zantukan da ake yi a kan auren mace fiye da daya a Musulunci. Matashin ya bayyana cewa yana alfahari da auren mace fiye da daya kuma yana...
Kamar yadda shafin Linda Ikeji ya ruwaito, hukumar 'yan sandan jihar Enugu ta yi wa wani miji kiran gaggawa bayan wata wallafa a kan shi da wani yayi. Wani bawan Allah ya bukaci taimakon jama'a a shafin tuwita don neman mafita...
Mata Da Miji
Samu kari