Mata Da Miji
A bisa tsari, idan mutum ya kamu d ciwon so, za a fara bashi kwayar 'Propanalol ya fara sha sannan bayan sa'a guda sai a fara bashi shawarwari. A wurin bayar da shawarar, za a bukaci wanda ke fama da ciwon so ya rubuta irin abinda
Fadar shugaban kasa ta aika sakon taya murna tare da yin ruwan kalamai masu dadi ga El-rufa'i a cikin wani jawabi da ta fitar. "A yayin da gwamna El-Rufa'i ya cika shekara 60, fadar shugaban kasa ta yi imanin cewa basirarsa da kwa
Kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) ya rawaito cewa Daniel, dan kasuwa mai shekaru 56 a duniya, ya nufi kotun da bukatar neman ta raba aurensa da matarsa saboda tana barazanar cewa zata kashe shi. A nata bangaren, Temitope
An yi wa wani ango duka a wajen bikinsa bayan matarsa ta farko ta sanar da amaryara cewa yana da mata biyu. A take kuwa angon Asif Rafiq Siddiqi ya sha duka da mari daga wajen mahalarta bikin. Dangin amaryarsa inda suka yaga mas
Wani sabon ango mai suna Chidubem ya saki matarsa mai suna Vivian Chidinma bayan wani tsokaci da tayi a kan yadda mata zasu kasha mazansu masu cin amana a saukake. A wani tsokaci da Chidubem ya ga matarsa tayi a wani dandali a kaf
Majalisar dattijan kasar Utah za ta janye dokar hana karin aure. An tattauna hakan ne tare da amincewa a zauren majalisar dattijan kafin a tura wa zauren majalisar don kara tattauna a kai, jarida Salt Lake City Tribune ta ruwaito.
Wani rahoto ya bayyana cewa wata mata mai tsananin kishi ta soki mijinta da wuka har sau biyu a yayin da yake bacci saboda zargin shi da take da ajiye karuwa a waje...
Abin tausayi ne kuma a zubda hawaye. Bidiyon wani tsoho ne wanda yake zubar da hawaye bayan matar shi wacce suka haifa yara hudu ta gudu ta bar shi...
Wani magidanci dan shekara 42 da haihuwa, Ejiro Patrick ya lakada ma matarsa mugun duka har sai da ta daina numfashi a gidansu dake unguwar Tyomu, a wajen garin Makurdi na jahar Benuwe.
Mata Da Miji
Samu kari