Mata Da Miji
Ministan sadarwa ya shiga makoki inda mu ka ji Allah ya yi wa wata ‘Yaruwar Isa Ali Pantami rasuwa a Jihar Gombe, bayan wata 7 da rasuwar ‘Danuwansa, Ishaq.
Wani magidanci mai shekaru 30 a duniya ya rufe al'aurar matarsa da sufa gulu ya shiga hannun jami'an tsaro bayan kwanaki kadan da aka bazama nemansa ido rufe.
Femi Adesina, kakakin shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya tabbatar da mutuwarta a cikin sakon ta'aziyyar da ya fitar a ranar Laraba. Adesina ya ce shugaba Buhar
Jami'an rundunar 'yan sanda sun shiga neman wani magidanci ruwa a jallo bayan ya ci zarafin matarsa a ranar Asabar, 16 ga watan Mayu, bisa zargin ta na cin aman
Mun kawo maku wani labari mai ratsa jiki na wani Matashi da ya rasa Masoyiyarsa kwatsam kwanaki da yin aure.Watanni kadan da yin auren soyayya, matar ta mutu.
Ana tuhumar mijin, Adeniyi da watsa ma matarsa Deborah tafasashshen ruwan zafi ne sakamakon zarginta da yake yi da cin amana saboda bin wani saurayi na daban.
A hirarsa da gidan radiyon Freedom, kwamishinan lafiya a Jigawa, Dakta Abba Zakari, ya ce mutum na biyu da ya mutu a jihar, wata mace ce da ke zaune a karamar
Fitar da ta yi ne babu izininsa ya fusata shi har ta kai ga ya dauko wata adda ya datse mata hannu yayin da su ke tsaka da cacar baki bayan ta dawo gida," a cew
Wata matar aure mai zama a jihar Nasarawa mai suna Rosemary Osegba Clem, ta ce bata nadamar kashe sirikarta mai suna Ashi Clem a yankin Abena da ke karamar...
Mata Da Miji
Samu kari