Masu Garkuwa Da Mutane
Rundunar hadin guiwan sojoji da 'yan sanda ta ceto mutane 32 da aka yi garkuwa da su daga bangarori daban-daban na jihar Zamfara da ke arewa maso yammacin.
Likitan Bello Turji ya shiga hannu, amma ya ce ya tuba tun tuni kafin ya shiga hannu a wannan lokacin da 'yan sanda suka kama shi a wani yabkin jihar Sokoto.
Rundunar yan sanda a jihar Nasarawa ta ce ta ceto wani tsohon kansila da aka yi garkuwa da shi, Mista Anthony Duke Effiom, a ranar Lahadi, 30 ga watan Janairu.
Sarkin Katsina, Alhaji Abdulmumin Kabir Usman, ya sanar da mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo cewa shi da gwamna Aminu Bello Masari ba su bacci.
'Yan ta'adda da ake zargin mayakan ta'addanci ne na ISWAP wadanda suka kai farmaki kauyen Kautikari da ke karamar hukumar Chibok Borno sun sako 'yan mata hudu.
Dattijon da yan bindiga suka yi garkuwa da shi a gonarsa da ke garin Faskari, Katsina, Sa’idu Dabo, ya bayyana cewa ya sha jiba a hannunsu kafin a sako shi.
‘Yan bindiga sun kai farmaki wasu anguwanni biyu, Fungan Bako da Kawo da ke karamar hukumar Rafi a Jihar Neja inda suka halaka mutane 2 kuma suka sace wasu.
Mazauna kauyaku tara da ke karkashin Jihar Zamfara sun koka akan yadda ‘yan bindiga suka tura musu wasika suna bukatar makudan kudade a matsayin haraji a hannun
Gwamnan jihar Kano ya sake martanin kan kisan Hanifa Abubakar da wani mai makarantar kudi ya yi. Ya ce dole ne gwamnatin jihar Kano ta yi adalci a lamrin cikin
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari