Masu Garkuwa Da Mutane
Yan sandan Ebonyi sun kama wani magidanci da laifin hada baki da wasu mutane inda suka sace matarsa mai suna Nneka Nwanyi- Sunday Emeh Kalu suka kashe ta don ya
‘Yan bindiga sun sace wata matar aure mai shekaru 38, Hulaira Audu da wasu matane hudu a anguwar Okatubo da ke karamar hukumar Kogi cikin jihar, Daily Trust ta
Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta jawo hankalin jama'a kan wani shiri da wasu mutane ke yi na fara daukar dalibai a Najeriya aikin 'yan bindiga da sace mutan
'Yan bindiga sun kutsa wani asibiti a Yol, babban birnin Jihar Adamawa, a ranar Litinin da yamma sun sace mai asibitin, Daily Trust ta ruwaito. Wadanda aka sace
Mutane 14 sun tsere daga sansanin 'yan bindiga bayan tsare su da aka yi na kwanaki da wasu yaran hatsabibin dan bindiga Bello Turji suka yi a jihar Sokoto, Prem
Wata tawagar yan bindiga da ba'a san ko su waye ba sun kai hari wasu.ƙauyukan jihar Imo, inda suka yi awon gaba da sarakunan gargajiya kuma suka kona fadojin su
Masu garkuwa da mutane sun sace Mogaji Erubu a Masarautar Ilorin ta jihar Kwara, Dokta Zubair Folorunsho Erubu kamar yadda Daily Trust ta ruwaito. An rahoto cew
A ranar Lahadi hadakar ‘yan sa kai da mafarauta sun dakatar da wani hari da ‘yan bindiga suka kusa kai wa matafiya a daidai gadar Ahoko, kan babban titin Abuja
Tsohon na hannun daman Shugaba Muhammadu Buhari, Injiniya Buba Galadima, ya yi watsi da ayyana 'yan bindiga a matsayin 'yan ta'adda da Gwamnatin Tarayya ta yi,
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari