Masu Garkuwa Da Mutane

Gwamna Ishaku ya saka dokar ta baci a Taraba
Gwamna Ishaku ya saka dokar ta baci a Taraba
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Kisan gillar da aka yi wa wani dan majalisa mai wakiltar Takum a majalisar dokokin jihar Taraba, Yusha'i Ibi, yana neman haifar da tashin hankali a jihar,sakamakon hakan ya sa gwamna Darius Ishaku ya sanya dokar hana fita a garin.