Masu Garkuwa Da Mutane
Wasu 'yan ta'adda da suka yi garkuwa da wata yarinya mai shekaru 14 a jihar Katsina sun nemi miliyan N100 a matsayin kudin fansa. Mahaifin yarinyar, Alhaji Salisu Mai-Tiles, ya sanar da manema labarai hakan. Masu garkuwa mutane
Wasu 'yan bindigan da ba a sani ba sun sace wata yarinya mai shekaru 14 a yankin karamar hukumar Kankia da ke jihar Katsina. Mahaifin yarinyan ya ce 'yan bindigar sun kai hari a gidansa a misali karfe 1:30 na safiyar ranar Alhamis
Rundunar hukumar jami'an tsaro na SSS sun bayyana yadda suka kama Don Waney hukumar SSS ta ce Don Waney ne ya dauki nauyin kashe- kashen da akayi a ranar bukin sabuwar shekara da yayi sanadiyar mutuwar mutane 23 a jihar Ribas
Kakakin rundunar 'yan sandan, DSP Muhammad Shehu, shine ya bayyana hakan a birnin Gusau, inda yace a yayin da jami'ai ke gudanar da sintiri a kauyen Dawa na masarautar Dansadau dake karamar hukumar Maru, sun yi kacibus da 'yan ta'
Kisan gillar da aka yi wa wani dan majalisa mai wakiltar Takum a majalisar dokokin jihar Taraba, Yusha'i Ibi, yana neman haifar da tashin hankali a jihar,sakamakon hakan ya sa gwamna Darius Ishaku ya sanya dokar hana fita a garin.
Mun samu labari cewa an zauna a Kotu game da shari’ar gawurtaccen wanda ake zargi da satar Jama’a yana garkuwa da su Evans inda Alkali yayi watsi da rokon da wanda ake zargin yake yi. Evans ya nemi ‘Yan Sandan Kasar su biya shi.
Yan bindiga wanda ba san ko su waye bane sunyi awon gaba da tsohohuwar kwamishinan sufuri na jihar Bayelsa, Marie Ebikake gidan talabaijin na Channels TV ta ba da rahoton cewa yab bindiga sun yi awon gaba da Ebibake a safiyar Lah
Daga karshe, Kaakakin yayi tir da wannan danyen aiki, kuma ya bada tabbacin kwamishinan yansandan jihar, Rabiu Yusuf ya aika da karin jami’an tsaro zuwa garin Doguwa don tabbatar da sun kamo wadanda suka aikata wannan danyen aiki.
Sojoji sun huce fushinsu a kan gidan wani ƙasurgumin ɓarawon mutane bayan sun kashe shi, Rahotanni sun tabbatar da cewar an kashe mutumin ne a gab da gwamnatin jihar Ribas ke shirin nada shi sarautar sarkin garinsu.
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari