Ya bindiga sunyi awon gaba da tsohuwar kwamishinan sufuri na jihar Bayelsa

Ya bindiga sunyi awon gaba da tsohuwar kwamishinan sufuri na jihar Bayelsa

- A safiyar lahadi an bindiga wanda ba san ko su waye bane sunyi awon gaba da tsohohuwar kwamishinan a Bayelsa

- A makon da ya gabata jami'an tsaro suka kashe wani shaharren mai garkuwa da mutane a yankin Neja Delta

Yan bindiga wanda ba san ko su waye bane, sunyi awon gaba da tsohohuwar kwamishinan sufuri na jihar Bayelsa, Marie Ebikake.

Gidan talabaijin na Channels TV ta ba da rahoton cewa yab bindiga sun yi awon gaba da Ebibake a safiyar Lahadi, 14 ga watan Janairu a gidan ta dake garin Igbogene a jihar Bayelsa.

Ya bindiga sunyi awon gaba da tsohuwar kwamishinan sufuri na jihar Bayelsa

Ya bindiga sunyi awon gaba da tsohuwar kwamishinan sufuri na jihar Bayelsa

Wannan al’amari ya faru ne mako daya bayan jami’an tsaro su kashe wani gawurtaccen mai garkuwa da mutane mai sunna, Peregbakumo Oyawerikumo, wanda aka fi sani da Karowei a yankin Neja Delta.

KU KARANTA : Kalaman batanci da ake zargin Buhari ya rubuta a shafin sa na tuwita akan makiyaya karyace – Fadar Shugaban kasa

Jami’an tsaro sun kashe, Peregbakumo Oyawerikumo bayan sunyi musayar wuta a lokacin da yake kokarin tsere musu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel