Masu Garkuwa Da Mutane
A yau ne Alhamis, 19 ga watan Nuwamba, Gawurtaccen mai yin garkuwa da mutane da aka fi sani da Evans ya musanta tuhumar da ake masa a alhalin ya amsa a baya.
Sakamakon simame da fafutikar wanzar da zaman lafiya a kasar nan, 'yan sandan Najeriya sun samu nasarar cafke wasu gaggan 'yan fashi da makami da kuma masu gark
Rundunar yansandan jihar Neja ta samun nasarar kama wasu gagga gaggan yan fashi da masu garkuwa da mutane dake tare hanyar Suleja-Lambata-Bida da Minna.
Mutanen da aka kama sun hada da Habu Lawal Na’asabe sai Anas Danlami inkiya Baushe, dukkaninsu matasa masu matsakaicin shekaru, inji majiyar NAIJ.com.
Mutanen da suka sace wani matashi dan kasuwa mai suna Abubakar Kakirko a gaban iyalinsa a kauyen Kikirko dake jihar Sokoto sun rage kudin fansan da suka nema.
A ranan Laraba ne, 7 ga watan Yuni akayi garkuwa da fasinjojin mota 20 a titin Abuja zuwa Kaduna da tsakar ranan. Game da cewar Daily Trust, anyi garkuwa da su.
Rundunar Yansandan jihar Neja ta kama wasu gaggan barayin shanu su uku da suka sace shanu 334 a garin Bangoli na karamar hukumar Kwantagora jihar Neja.
Mayaka masu tada kayar baya a Neja Delta sun kame sarakun 4 na itsekiri suka kuma yi garkuwa dasu, tare da bukatar a biya su kudin fansa na miliyoyi.
Hukumar yan sanda na kasa, a ranan Juma’a tace ta damke masu garkuwa da mutane 3 a zariya, jihar Kaduna. Hukumar tayi ram da su ne bayan sun je wani aiki.
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari