Masu Garkuwa Da Mutane
Amma daga hango su, sai barayin suka bude musu wuta, inda su ma Sojojin suka mayar da wuta, nan fa aka yi kare jinni, biri jini, inda Sojoji suka kashe barayin guda uku, su kuma suka yi asarar Soja daya, a yanzu an mika gawar Soja
Rundunar Birgediya 23 da aka kai Wukari da tawagar hukumar DSS daga Jalingo sun gudanar da wani gagarumin bincike a tsakanin Takum a ranar Asabar 24 da 25 ga watan Fabrairu. An kama mutane 9 da ake zargi da garkuwa da Ibi.
Kwamishinan Yansandan jihar, Kenneth Embrimson ne ya ne ya bayyana haka yayin da yake bajakolin gawar shugaban yan ta’addan, a garin Gusau, inda ya shaida ma yan jaridu cewar ya mutu ne a sakamakon musayar wuta da yansanda.
A ranar Alhamis dinnan ne data gabata aka gurfanar Khalid al-Barnawi, shugaban kungiyar nan ta Jama'atu Ansarul Musulimina fi biladil Sudan, wadda ta ware kanta daga cikin kungiyar Boko Haram, a gaban wata babbar kotu a babban...
NAIJ.com ta fahimci cewa, wannan matasa su aika da wasika ga iyayen yaron ne da take nuna bukatar fansa ta wannan adadi na kudi, inda cikin taku da binciken hukumar 'yan sanda suka yi masu wani simame ba tare da sun farga ba.
A cigaba da biyaya ga umurnin shugaba Muhammadu Buhari na binciko wadanda suke da hannu kan kisan mutane 23 a garin Omuku da ke karamar hukumar Ogba/Egbema/Ndoni na 'yan kungiyar gawurtacen jagoran kungiyar asiri, marigayi Don Wan
Idan za’a tuna NAIJ.com ta ruwaito yaronsa, Aliyu Musa yana fadin yan bindigan sun dira gidansu ne da misalin karfe 10 na safiyar ranar Talata, 13 ga watan Feburairu, cikin wasu manyan motoci guda biyu, inda suka yi awon gaba da m
A ranar Juma'a ne masu garkuwa da mutane suka sace wani fittacen dan kasuwa da ke sayar da sinadaren chemical mai suna Alhaji Muntari daga shogon sa da ke kusa da bakin dogo a kasuwar Sheikh Abubakar Mahmood Gumi da ke Kaduna.
Kwamishinan 'yan sandan jihar, Iwar, shine ya bayyana hakan a yayin ganawa da manema labarai na birnin Kaduna a ranar larabar da ta gabata, inda yace an cafke wannan miyagu ne tsakanin watan Oktoba na 2017 da watan Janairun 2018.
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari