Masu Garkuwa Da Mutane
Sakamakon zaluntarsu da suka ce tana musu ne suka yanke shawarar yin garkuwa da ita, shirin da ya daukesu kwanaki goma suna tsara yadda zasu yi awon gaba da matar, tare da riketa har sai an biyasu makudan kudaden fansa.
Jam'ian 'yan sanda, a jihar Delta, sun yi nasarar kubutar da jami'in sojin ruwa, Omoniyi D. Kola, tare da kama mutane 4 da ake zargi da sace shi. An mutanen ne a yankin Ebada-Elume da ke karamar hukumar Sapele a jihar Delta. CSP A
Kamar yadda shafin jaridar Daily Trust ya ruwaito za ku ji cewa, wadanda ke garkuwa da Kansiloli biyu na karamar hukumar Safana ta jihar Katsina, sun nemi fansar makudan dukiya ta wuri mai gugar wuri har Naira Miliyan hamsin.
“Mun samu rahoton satar wani mutumi Sojan ruwa mai suna Ominiyo K.D, ganin karshe da aka masa shine a ranar 29 ga watan Oktoba da yamma a lokacin da yake cikin motarsa kirar Toyota Picnic daga kwalejin injiyan Sojan ruwa.
Rundunar 'yan sandan Najeriya reshen jihar Zamfara ta kubutar da wasu mutane biyu da ma su garkuwa da mutane su ka sace a garin Dansadau da ke karkashin karamar hukumar Maru. Hukumar ta kubutar da mutanen ne a jiya, Talata, 30 ga
A ranar 12 ga watan Agustan 2018 ne barayin suka afka cikin gidan Malam Abdulbasir dake garin Jargaba cikin karamar hukumar Funtua ta jahar Katsina, inda suka yi awon gaba da dansa mai shekaru 8, Abdulazeez Basir, suka rike shi na
A ranar Talata ne 'yan bindiga su kayi awon gaba da wasu tagwayen 'yan mata wanda ake daf da daura musu aure da kuma yayarsu a kauyen Duran da ke karamar hukumar Zurmi ta Jihar Zamfara. Hassana da Hussaina masu shekaru 16 wadanda
Majiyar LEGIT.com ta ruwaito yan bindigan sun kai harin ne da yammacin Laraba 24 ga watan Oktoba, a yayin da mutanen da aka sace suke kan hanyar dawowa daga wani gari dake makwabtaka dasu masu suna Idama, inda suka je balaguro.
Har yanzu dai sai dai ace an samu sauki game da matsalar sace sace da kashe kashe da ake yawan samu a jahar Zamfara, inda a yan kwanakinnan ayyukan masu garkuwa da mutane da nay an bindiga sun sake farfadowa a sassan jahar.
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari