Masu Garkuwa Da Mutane
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito barayin mutanen sun sace Malaman ne a yayin da suke kan hanyarsu ta zuwa makarantar dake garin Makarfi daga garin Zaria, haka zalika malaman sun hada da Rabi Dogo, Halimatu Malam da wani babban daraktan
Kaakakin Yansandan jahar Katsina, SP Gambo Isah ya tabbatar da faruwar lamarin, inda yace Yunusa ya nemi a kai masa kudin fansa zuwa dajin Pauwa dake cikin karamar hukumar Kankara, daga nan sai DPO na Yansandan yankin ya jagoranci
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito wani daga cikin direbobin daya gamu da wannan bala’a Abubakar Barau yana cewa “Ina tafiya akan hanyar Kaduna zuwa Abuja da misalin karfe 5 na yamma sai na hangi mutane uku a tsakiyar hanya, ba tare da d
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito a ranar Litinin aka kama wannan mahaukaci dauke da wayoyin salula guda biyu a cikin rukunin gidajen Orita Obele dake garin Akure, nan da nan jama’a suka taru, suka jibgeshi iya son ransu, amma fa bai mu
A ranar Alhamis ne wasu yan bindiga da suka yi awon gaba da fitaccen Malamin addinin Musunluncin nan dake zaune a jihar Kaduna, Sheikh Ahmad Al-Garkawy tare da wasu dalibansa. Jaridar Desert Herald ce ta ruwaito wannan labari, ind
NAIJ.com ta ruwaito Gumi ya bayyana haka ne a shafinsa na kafar sadarwar zamani, Facebook, inda yayi addu’ar Allah ya kubutar da dukkanin wadanda ake tsare dasu daga zalunci da mugunta, sa’annan yayi fatan amincin Allah a yankin A
Mun ji cewa Masu garkuwa da mutane sun kashe na kashewa sun sace na sacewa a hanyar Abuja. An kuma yin wani babban ta’adi a hanyar Kaduna zuwa Garin Abuja har ta kai ga rasa Jami’an tsaro 2 kamar yadda mu ka samu labari.
A nasa jawabin, Yushau Bala ya bayyana ma Yansanda cewar sun shirya sace Afdal ne da nufin karbar kudin fansa don su inganta rayuwarsu, sakamakon sun kwashe shekaru aru aru suna gadi amma basu tara komai ba, don haka sun gaji da w
Mun ji labari daga Vanguard kwanaki cewa Tsohon Mataimakin Gwamnan Jihar Ondo watau Alhaji Lasisi Oluboyo ya bayyana yadda aka bi aka ga bayan wata ‘Diyar cikin sa mai suna Khadijat aka birne ne ta cikin wani daki.
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari