Masu Garkuwa Da Mutane
Wata majiya da ba a ambaci sunanta ba ta bayyana cewa 'yan bindigar sun shiga gida - gida, inda suke fito da mutane tare da kwace musu kayayyakinsu masu muhimma
Shugaban hafsan sojin kasar, Tukur Yusuf Buratai ya ziyarci shugaban kasa Muhammadu Buhari a yau Litinin, 20 ga watan Yuli, sun tattauna batun rashin tsaro.
Mun tura jami'an tsaro zuwa yankin, amma ya zuwa yanzu ba zamu iya tabbatar da adadin mutanen da suka ransu ba. Zan tuntubeku da zarar mun samu karin bayani,"
Masu garkuwa da jama'a sun sace diyar dan majalisar dokoki a jihar Kano, Alhaji Murtala Musa Kore, a tsakar daren ranar Asabar. Sun je ne don satar mahaifinta.
Rahotannin daga Daily Trust sun bayyana cewa, maharan sun nemi kudin fansa har ta naira miliyan 900 gabanin sakin akalla mutum 20 da suka yi awon gaba da su.
Wan ‘yan bindiga a jihar Nasarawa sun yi garkuwa da wani jami’in hukumar kula da shige, Salisu da matarsa, sun kuma harbi kanwarsa inda hakan ya sa ta mutu.
An sake yin ram da wani Fasto da ya kwanta da ‘yar yarinya a Najeriya. Wannan karo wani Fasto mai shekara 59 ne ya yi lalata da yarinya mai shekara 10 a Duniya.
‘Yan bindiga a Taraba sun yi garkuwa da wasu yan kasuwa uku da wasu ýan achaba biyu a hanyarsu na zuwa cin kasuwa a hanyar Dananacha-Borno-Kurukuru da ke jihar.
Kakakin rundunar 'yan sandar ya sake bayyana cewa gungun wasu 'yan bindiga sun sace babban limamin masallacin ofishin rundunar 'yan sanda, Mustapha Badamasi, ja
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari