Masu Garkuwa Da Mutane
Hukumar sojojin Najeriya tace rundunar OSS, da aka samar don kawar da ta'addanci da garkuwa da mutane a arewa maso yamma, ta samu nasarar kashe 'yan ta'adda 5.
Rundunar 'yan sanda reshen jihar Katsina ta samu nasarar dakile wani mummunan harin 'yan bindiga a karamar hukumar Safana. Sai dai, a yayin musayar wuta tsakan
Wasu sun yi awon-gaba da Shugaban karamar hukuma a Kudancin Najeriya. Jami’ai sun tabbatar da sace Shugaban karamar hukumar Iganna a Jihar Oyo jiya da yamma.
Wasu miyagun ‘Yan bindiga sun shiga wani Kauye a jihar Zamfara sun sace mutane akalla 5. Daga cikin wadanda aka yi garkuwa da su har da Mai unguwar Lingyado.
Mun fahimci cewa gwamnatin Jihar Legas ta yi asarar sama da N200m a dalilin zanga-zangar #EndSARS. ‘Yan zanga-zangar sun jawo aiki ya tsaya cak a Jihar Kudun.
Hukumar kurkuku ta ce wasu sun fice daga gidan maza lokacin zanga-zangar #EndSARS. Har yanzu, NCS ba ta san adadin ‘yan gidan kurkukun da yanzu su ke waje ba.
A yau da rana aka ji ofishin ‘Yan Sandan Ugbekun ya kama da wuta, ana neman shiga gidan yari a Oko. Yanzu nan mu ke samun wannan labari daga jaridar The Cable.
Jam'iyyar APC ta na ganin akwai lauje cikin nadi a tafiyar #EndSARS. Shugaban APC ya ce za a iya samun matsala idan aka yi sake da lamarin wannan zanga-zangar.
Kungiyoyi 23 sun ce Allan-barin sai an tsige duka Hafsun Sojojin Najeriya. Vanguard ta ce gamayyar kungiyoyin su na rokon a canza Hafsun Sojoji, a nada Matasa.
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari