Masu Garkuwa Da Mutane
Direbansa ya yi kokari, ya ki tsayawa yayin da 'yan bindigar suka kai musu farmaki. Sai dai, sun yi rashin sa'a, 'yan bindigar sun shirya musu gadar zare, sun
Mahara sun kashe yan-sa-kai bakwai a wani harin bazata da suka kai karamar hukumar Mashegu na jihar Niger sannan suka kona fiye da Babura 50 mallakar yan dokan.
Kungiyar nan ta Coalition of Northern Elders for Peace and Development ta bayyana cewa Arewa na bukatar shekaru fiye da 100 kafin a ga karshen matsalar tsaro.
Masu garkuwa da mutane sun sace mataimakin shugaban Jami'ar Anchor University, mallakar cocin Deeper Life da ke Jihar Legas, Farfesa Johnson Fatokun, The Punch
Za ku ji Hukumar NDLEA mai yaki da fasa-kauri da amfani da miyagun kwayoyi a Najeriya ta yi ram da lodi lodi na ‘Cocaine’ da aka shigo da shi Najeriya ta Abuja.
A daren Lahadi ne 'yan bindiga suka kutsa yankin Wusasa da ke karamar hukumar Zaria inda suka yi awon gaba da Wazirin Wusasa,Farfesa Aliyu Mohammed da kashe da.
DSP Kiyawa ya kara da cewa matar ta shiga kasuwancin garkuwa da mutane bayan an kashe mijinta wanda shi kansa yana cikin 'yan bindiga da ke satar shanu a jihar
An ba Fulani Makiyaya umarni su bar jejin Ondo a Kudancin Najeriya nan da mako mai zuwa. Duk mai bukatar yin kiwo, sai ya yi rajista da hukuma kafin ya yi kiwo.
Wasu yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun sace wasu fasinjoji a Omo-Ijesa da ke karamar hukumar Oriade ta Jihar Osun, Vanguard ta ruwaito. Rahotanni sun
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari