Masu Garkuwa Da Mutane
Dakarun rundunar sojin sama sun kai farmaki mabuyan yan ta'adda da ke yankin karamar hukumar Birnin Gwari da ke jihar Kaduna, sun yi nasarar kawar da wasun su.
Rundunar tsaro ta ceto kimanin mutum 103 da aka yi garkuwa da su a Katsina, kamar yadda Gwamna Aminu Bello Masari ya bayyana a ranar Juma’a, 8 ga watan Janairu.
Dakarun ‘Yan Sandan Najeriya sun kubuto da mutane rututu da suka fada hannun masu garkuwa a Katsina. Dinbin mutane da ‘Yan bindiga suka sace sun fito a yanzu.
Masu garkuwa da mutane sun yi garkuwa da matan Idris Mohammed, kansila mai wakiltar mazabar Gwako da ke Gwagwalada, guda biyu hade da karin wasu mutane uku a bi
Gwamnatin Katsina ta dage cewa sam ita bata biya masu garkuwa da mutane kowani kudin fansa don sakin daliban makarantar sakandare na kimiyya da ke Kankara ba.
Za ku ji wasu ‘Yan bindiga sun sake yin ta’adi a Jihar Kaduna, sun dura kan wani Fulani. Gwamna El-Rufai ya yi magana bayan ‘Yan bindiga sun yi wannan barna.
Yan bindiga sun kashe tsohon sakataren ilimi na karamar hukumar Nasarawa, Malami Salihu sannan suka yi awon gaba da wasu matafiya 20 a karamar hukumar Toto.
A makon nan da ya gabata ne ake ta murnar shiga sabuwar shekara ta 2021. Siyasar 2023, rashin tsaro su na cikin abin da za su ci wa Najeriya tuwo a kwarya.
Wasu ’yan bindiga sun kai mamaya kauyen Kawaran Rafi da ke Karamar Hukumar Igabi da ke jihar Kaduna, inda suka kashe babban Limamin garin, wato Dan Liman Isah.
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari