Manyan Labarai A Yau
Karamin ministan harkokin fetur mai kula da fannin Gas, Hon Ekpo ya tabbatar da cewa Najeriya ta zama mamba a hukumar Makamashinta duniya watau IEA.
'Yan bindiga dauke da makamai sun kai wasu sababbin hare-hare a jihar Sokoto. 'Yan bindigan sun kashe wani babban limami tare da wasu mutane a hare-haren.
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a birnin tarayya Abuja, ta yanke hukunci a shari'ar da ke kalubalantar shugabancin David Mark a jam'iyyar ADC.
Wani rikicin kabilanci ya barke a jihar Niger wanda ya jawo asarar rayuka. Rikicin ya jawo an cinnawa wasu mutane wuta wanda hakan ya jawo asarar rayukansu.
'Yan bindiga dauke da makamai sun kai hari a cibiyar NIPSS da ke jihar Plateau. Jami'an tsaro sun fito an yi gumurzu wanda ya kai ga dakile harin.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta sauya sunayen wasu daga cikin 'yan takararta da suka samu nasara a zabubbukan fitar da gwanin da ta gudanar.
Gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya fito ya kare bangaren shari'a na Najeriya. Gwamnan bayyana cewa bai kamata 'yan siyasa na kushe shi ba.
Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), Farfesa Joash Ojo Amupitan, ya yi magana kan batun satar akwatin zabe da magudi gabanin 2027.
Har yanzu NNPP ba ta samu damr karbar lambar shigar da bayanan yan takara daga hukumar INEC ba yayin da aka kammala bai wa jam'iyyun siyasa gabanin 227.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari