Manyan Labarai A Yau
Gwamnan jihar Zamfara ya tabo batun matsalar rashin tsaron sa ake fama da ita. Ya bayyana cewa gwamnatinsa ba ta hawa teburin sulhu da 'yan bindiga.
Gwamna Dauda Lawal ya ce ya tarar da asusun gwamnatin Zamfara ba kudi, sai wata N4m. Amma ya ce yanzu ya biya basussukan albashi, NECO, WAEC da na wuta.
Tsohon shugaban kasa na mulkin soji, Janar Yakubu Gowon mao ritaya ya ce babu gurbin mulkin soji a Najeriya a yanzu, ya ba da shawara kan matsalar tsaro.
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya bayyana cewa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu yafi samun goyon baya a yanzu a Kaduna fiye da lokacin Nasir El-Rufai.
Dan majalisar wakilai mai wakiltar Kaura Namoda/Birnin Magaji a jihar Zamfara, Aminu Sani Jaji, ya koka kan cin kashin da 'yan bindiga ke yi wa mutanen mazabarsa.
An tabbatar da mutuwar fitacciyar jaruma a masana'antar shirya fina finai ta Nollywood kuma mai rajin kare hakkin masu ƙima sosai a Najeriya, Monalisa Stephen.
Gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani ya kafa tarihi a fannin hakar ma'adanai a Najeriya. Gwamnan ya kafa masana'antar sarrafa lithium ta farko a kasar nan.
Tsohon shugaban ƙasar Uruguay, José Mujica watau Pepe, wanda ake wa laƙabi da shugaban ƙasa mafi talauci a duniya ya mutu yana da shekara 89 a duniya.
Tsohon gwamnan jihar Rivers, Rotimi Chibuike Amaechi, ya bayyana cewq da har yanzu yana cikin gwamnati da shi da Sule Lamido, da sun kalubalanci gwamnati.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari