Manyan Labarai A Yau
Tsohon gwamnan jihar Benue, Gabriel Suswam ya nuna damuwa kan rikicin da ya addabi jam'iyyar. Ya ce idan ba a yi da gaske ba za ta ruguje kafin 2027.
Shugaban Amurka ya kai ziyarar farko kasar Saudiyya domin tattauna batutuwan tattali, zaman lafiya da diflomasiyya. Za a tattauna batun yakin da ake a Gaza.
Malam Uba Sani ya miƙa sakon ta'aziyya da alhini bayan samun labarin rasuwar Alhaji Ramalan Yero, mahaifin tsohon gwamnan Kaduna, Mukhtar Ramalan Yero.
Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), Farfesa Mahmud Yakubu, ya bayyana cewa babu abin da ya samu mukaminsa na shugabancin hukumar.
Wasu 'yan ta'adda da ake zargin na kungiyar Boko Haram ne sun kai hari a waninsansanin sojoji da ke jihar Borno. 'Yan ta'addan sun kashe sojoji tare da cafke wasu.
An shiga jimami a jihar Bauchi bayan samun labarin rasuwar mukaddashin shugaban karamar hukumar Shira, Alhaji Adamu Wali. Marigayin ya rasu ne bayan jinya.
Kungiyar matasan jam'iyyar APC ta AYLCN ta bayyana cewa wasu 'yan siyasa ne ke daukar nauyin zanga-zangar da ake yi don neman EFCC ta binciki Bello Matawalle.
Gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani ya nuna matukar damuwarsa kan yadda ta'ammali da miyagun kwayoyi ke ci gaba da yaduwa tsakanin matasan Arewa.
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun kai harin ta'addanci a wata makarantar sakandire da ke Zamfara. Sun hallaka wani tsohon malami tare da sace iyalansa.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari