Manyan Labarai A Yau
Kungiyar SERAP ta shiga cikin batun dakatarwar da majalisar dattawa ta yi wa Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan. Ta gargadi Sanata Godswill Obot Akpabio.
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta samu nasarar cafke wasu mutane hudu da ake zargin 'yan bindiga ne. 'Yan sandan sun kwato kayayyaki masu yawa a hannunsu.
Majalisar dattawan Najeriya ta musanta rahotannin da ke cewa an dakatar da Sannata Natasha Akpoti-Uduaghan ne saboda ta zargi Godswill Akpabio da ci mata zarafi.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya yi magana kan rahotannin da ke cewa yana shirin barin jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya.
Kungiyar gwamnonin jam'iyyar PDP ta fito ta yi magana kan rade-raden cewa waau daha cikin mambobinta na goyon bayan takarar Peter Obi, Nasir El-Rufai a 2027.
Shugaban majalisar dattawan Najeriya, Sanata Godswill Akpabio, ya dauki zafi kan zargin da Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan ta yi masa na cin zarafinta.
Shugaban jam'iyyar APC na jihar Nasarawa, Aliyu Bello, ya bayyana cewa dakatarwar da majalisar dattawa ta yi wa Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan ta yi daidai.
Dakarun sojojin Najeriya na rundunar Operation Fansan Yanma sun samu nasarar dakile wani yunkurin yin garkuwa da mutane da 'yan bindiga suka yi a Katsina.
Gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya bayyana kudirin da yake da shi kafin ya bar mulki. Ya ce ya shirya barin jihar fiye da yadda ya same ta.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari