Manyan Labarai A Yau
Fadar shugaban kasa ta fito ta yi martani kan kalaman da tsohon ministan sufuri, Rotimi Amaechi ya yi a kan Shugaba Bola Tinubu. Ta yi masa raga-raga.
Wani mutumi ɗauke da bindiga ya kai hari gidajen ƴan Majalisa biyu a Amurka, ƴar Majalisa ɗaya da mijinta sun mutu yayin da sanata ya samu rauni.
Tsohon mataimakin shugaban kasan Najeriya, Farfesa Yemi Osinbajo, ya tunatar da 'yan Najeriya muhimmancin da ke cikin shiga siyasa. Ya ce akwai bukatar a shiga.
Jami'an tsaro sun samu nasara kan wasu miyagun 'yan bindiga a jihar Zamfara. Sun ceto mutanen da aka yi garkuwa da su bayan sun tare su a kan hanya.
Tsohon babban jigo a jam'iyyar adawa ta LP, Kenneth Okonkwo, ya fito ya kwance dan takarar shugaban kasa na LP a zaben 2023, Peter Obi, zani a kasuwa.
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta yi magana kan harin da Isra'ila ta kai kan kasar Iran. Ta bukaci kasashen biyu da su daina kai hare-haren ramuwar gayya ga junansu.
Ministan yada labarai, Mohammed Idris, ya bayyana cewa martaba da kimar Najeriya na sake dawowa a idon duniya a karkashin shugabancin Bola Tinubu.
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun kai hari a wani wurin da sojojin ke zama a jihar Benue. 'Yan bindigan sun hallaka wasu jami'an tsaro na jihar Benue.
Ministan babban bijrin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya bayyana cewa bai da wata nadama a kan matakin da ya dauka na sanya sunan Bola Tinubu a cibiyar ICC.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari