Malaman Makaranta
Inuwa ya bayyana cewa suma Malaman sakandarin da ake sa ran dauka aiki zasu kasance a karkashin tsarin aikin S-Power ne, wani shirin tallafa ma matasa marasa aikin yi da gwamnatin jahar Katsina ta bullo da shi kwatankwacin N-Power
Mataimakin gwamnan jahar Nassarawa, ya kara da cewa dalilin saka Kareti a cikin manhajar karatun makarantun Najeriya shine domin baiwa daliban damar kare kansu daga dukkanin wani azzalumi da sauran miyagun mutane.
An shiga takun saka tsakanin kungiyar NLC da gwamnonin Najeriya ne a kan kafewar kungiyar ta kwadago a kan sai a inganta rayuwar ma'aikata ta hanyar yi ma su karin albashi. A ranar Laraba, ne bayan kammala wata ganawa, gwamnan jih
Majiyar Legit.com ta ruwaito mukaddashin shugaban NECO, Abubakar Gana ne ya sanar da haka a ranar Laraba, inda yace da fari sun sanya ranar fara zana jarabawar a 15 ga watan Nuwamba, amma a sakamako sauye sauye da aka samu sun dag
Wani babban malamin addinin kirista, Bishop Sam Zuga, da ke jagorantar wata coci 'house of oy' a Gboko da ke jihar Benuwe ya bayyana dalilinsa a kan cewar Musulmi sun fi kiristoci. Bishop Zuga ya bayyana hakan ne shafinsa na sada
A yau, Alhamis, ne yariman kasar Wales, Charles George, mai jiran gadon sarautar kasar Ingila ya ziyarci makarabartar sojoji da ke Abuja. Yarima Charles ya ziyarci makarabartar ne domin karrama dakarun sojin Najeriya da su ka kwan
Za ku ji abin da Buhari ya fada bayan Gwamnati ta amince da karin albashi domin mun kawo cikakken jawabin Shugaban kasa Buhari inda Shugaban kasar yayi alkawari cewa zai duba duk maganganun da Kungiyar ‘Yan kwadago su ke yi.
Uwargida Maryam Uwais, mai bawa shugaban kasa shawara a kan tsare-tsaren gwamnatin tarayya na tallafawa 'yan kasa, ta bayyana cewar gwamnati na ciyar da yara 'yan makaranta da kwai miliyan 6m da shanu 594 a kowanne mako. Maryam na
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa bata da amince da tayin naira dubu ashirin da biyu da dari biyar (N22, 500) da gwamnonin jihohin Najeriya suka yi ma kungiyar kwadago tayi a matsayin karancin albashi ba, kamar yadda ministan kwad
Malaman Makaranta
Samu kari