Malaman Makaranta
Farfesa Wole Soyinka, ya ce kirkira da yada labarai na karya ya zama babbar matsala, ga dan adam, da zata iya haddasa yakin duniya III. Soyinka ya bayyana hakan ne a Abuja yayin da ya kasance bako na musamman a wani shirin kafar
Gwamnan jahar Zamfara, kuma shugaban kungiyar gwamnonin Najeriya, Abdulaziz Yari ya baiwa shugaban tsagin kungiyar Izalatil bidi’a wa iqamatissunnah ta kasa, Sheikh Muhammad Sani Yahaya Jingir kyautar wata babbar motar alfarma kir
Hukumar yaki da cin hanci da karya tattalin arziki (EFCC) ta kama wani mutum mai suna Sani Abdullahi da laifin yunkurin safarar kudi da yawansu ya kai miliyan N75m a filin jirage na Mallam Aminu dake Kano. A kama Abdullahi ne a ji
Sarkin ya bayyana haka ne a ranar Talata 8 ga watan Janairu a garin Auchi na jahar Edo, inda aka gudanar da bikin ranar Auchi, inda yace babu tilastawa a cikin addinin Musulunci, kamar yadd majiyar Legit.com ta ruwaitoshi yana fad
Za ku ji cewa an kammala gasar karatun Al-Kur’ani mai girma jiya inda wadanda su ka zo na farko sun samu kyautar kudi har rabin miliyan da kuma motoci daga hannun gwamnan jihar Gombe watau Ibrahim Hassan Dankwambo.
Wasu tsofin daliban jami'ar Ladoke Akintola (LAUTECH) da yanzu ke koyarwa a jami'ar dake garin Ogbomoso, sun yi watsi da umarnin kungiyar malaman jami'o'i ta kasa (ASUU), sun koma bakin aiki a yau, Alhamis. A jiya, Laraba, ne shug
NANS ta soma gajiya da yajin aikin da ake yi har ta kai ‘Daliban Najeriya na neman juyawa Malaman jami’a da Gwamnati baya. ‘Daliban na Najeriya sun ce za su yi bore daga Ranar 31 ga Watan Disamba idan har aka gaza yin sulhu.
A ranar Asabar, 29 ga watan Disamba, ne 'yan uwa da abokan arziki suka shirya liyafar taya Ahmed Baita Garko, murnar zama Farfesa na farko a kimiyyar na'ura mai kwakwalwa daga jihar Kano. Ahmed Baita Garko, dan asalin karamar huk
SERAP ta kai Buhari kara har gaban Majalisar dinkin Duniya saboda yajin aikin ASUU da ake yi. An dauki kusan watanni 2 kenan ana yajin aiki a jami’o’in Najeriya. Da farko kungiyar Malaman sun janye yajin aiki kafin su cigaba.
Malaman Makaranta
Samu kari