Malaman Makaranta
A kokarin da hukumar JAMB ta ke na ganin ta kyautata harkar jarrabawar UTME, hukumar ta ce zata fito da wata sabuwar hanyar fasaha wacce zata bawa dalibai masu rubuta jarrabawar shiga makarantar gaba da sakandare damar yin...
Wani Malamin addinin Musulunci mai suna Sheikh Ahmad Tijjanu Yusuf Guruntum a Garin Bauchi ya bayyana cewa miyaun bakin mace yana da matukar amfani musamman ga masu kokarin hadda irin na Al-kur'ani ko na Boko da sauran su.
Gwamnatin jihar Katsina ta ce za ta dauka malaman makarantu fiye da 5,000 a makarantun firamare na jihar don bunkasa ma'aikatan ilimi. Gwamna Masari ya ce za a fara daukar malaman makarantun a cikin farkon kwata na 2018.
Gwamnatin Jihar Jigawa ta mika takardun daukan aiki ga sabbin malamai 330 da aka dauka aiki, malaman za su rika koyarwa ne a manyan ajujuwan sakandari a makarantun Jihar. Za su rika koyar da darussan Turanci, Lissafi da Kimiyya.
A wata ganawar wayar da tarho da manema labarai, kwamishinan ilimi na jihar, farfesa Ikechi Mgbeoji ya bayyana cewa, an cire sunayen wadanda abin ya shafa daga jerin masu karbar albashi bisa ga umarnin gwamnan jihar, Okezie Ikpeaz
Malaman Makarantun Firamare a Kaduna sun soma yajin aikin sai baba ta gani a yau Litinin. Kungiyar Malamai ta kasa NUT ce ta kira yajin aikin sakamakon adawa da take da hukuncin gwamnatin jihar na korar Malaman Firamare 22,000.
Gwamnatin jihar Kwara ta yi karin girma ga malaman makarantu guda 13,931 karin girma a kananan hukumomi 16 da ke jihar. Ciyaman na hukumar bayar da ilimin firamare (SUBEB), Alhaji Jimoh Lambe ne ya bayyana hakan ranar Juma'a.
Sa’annan ya shawarci duk wanda basu gamsu da sakamakon jarabawar da suka yi ba, dasu je gaban kwamitin dake sake makin jarabawar, don su tabbatar da an yi musu
Malaman Jami’a sun janye yajin aiki jiya bayan an dauki sama da wata guda ana ta bugawa. ASUU tace ta ba Gwamnatin Tarayya damar cika alkawarin da ta dauka.
Malaman Makaranta
Samu kari