Malaman Makaranta
Maganar kafa cibiyar kula da harkar ilmi tayi nisa a Kano a Majalisa. Cibiyar za ta samu kudi ne ta hanyoyin da ba za a rasa ba na kungiyoyin kasashen waje domin bunkasa ilmi.
Gwamnatin Jihar Katsina ta na daf da tace Malaman da za su rika wa’azi. Wata jaridar kasar nan ta kawo mana wannan rahoto a cikin farkon makon nan.
Wuta ta yi ta’adi, ta ci dakuna inda Jama’a sun sha da kyar a Garin Gwalameji. Haka zalika gobarar ba ta bar wasu ‘Daliban makarantar koyon aikin nan da ke Garin Bauchi ba.
Sarkin Birnin Kano Muhammadu Sanusi II a matsayinsa na shugaban jami’ar tarayyar Benin wanda aka fi sani da UNIBEN, ya roki Gwamnatin Tarayya ta cika alkawarun da ta yi wa ASUU domin a gyara ilmin Jami’a.
Mun ji cewa Jami’ar BABCOCK ta sallami Yarinyar da su ka yi bidiyon batsa. Wani jami’i ya tabbatar da cewa sun sallami Matashi da Budurwar da su ka bayyana a bidiyon nan.
Mukaddashin rijistaran makarantar, Uwargida Rebecca, wacce ta saka hannu a kan takardun korar ma'aikatan, ta ce sallamar ma'aikatan biyayya ce ga umarnin kwamitin da gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Fintiri, ya nada a kan makarantar
Sanatoci su na kokarin kawo dokar da za ta kai Malamai masu lalata gidan yari a Najeriya. Gidan yari na shekara da shekaru 14 za a kai Malamin idan ka rungumi ko ya sunbanci ‘Daliba.
Hukumar kididdiga ta kasa (NBS) ta yi amfani da wasu abubuwa a matsayin mizanin auna yawan talauci a jihohin Najeriya, inda ta fitar da jerin jihohi da kuma matakin da suke kai a yawan talauci. Yawancin jihohin Najeriya na fama da
Wani sabon Likita ya shiga tarihi, ya kammala karatu bai da sa’a a bana. Sale Muhammed Dandashire ya zama Gwarzon Likitocin ABU ne bayan ya lashe kyaututtuka 13.
Malaman Makaranta
Samu kari