Maiduguri
Kusan watanni biyu kenan da garin Maiduguri ke fama da matsanancin rashin wuta tun bayan da 'yan Boko Haram suka tsinke musu layikan rarabe wutar lantarki tare.
Dakarun sojin Najeriya sun yi martanin gaggawa a harin da mayakan ta'addanci suka kai a daren Talata har babban birnin Maiduguri, jihar Borno. HumAngle tace.
A ranar Lahadi ne sojojin Najeriya suka hana mayakan Boko Haram daga mamaye babbar hanyar Damaturu zuwa Maiduguri a jihar Borno. An gano cewa sojojin sun yi.
Sojojin Najeriya sun datse farmakin da 'yan kungiyar ta'addanci ta ISWAP da Boko Haram suka kaiwa fasinjoji a kan babbar hanyar Maiduguri zuwa Damaturu a Auno.
Wata mummunar gobara ta yi ajalin wani jariri a wani sansanin 'yan gudun hijira dake wuraren titin Mafa a cikin Maiduguri jihar Borno a ranar Talata, The Punch.
Diyar wannan biloniyan na Maiduguri, Rahma Indimi ta ce akwai yuwuwar samun kwanciyar hankali da zaman lafiya tsakanin ma'aurata bayan sun rabu da juna kuma.
Hatsarin mota ya cika da ayarin motocin Gwamnan jihar Borno Babagana Zulum a ranar Talata, 9 ga watan Fabrairu, lamarin ya yi sanadiyar mutuwar mutum biyu.
Sabon shugaban ma’aikatan tsaro, CDS, Janar Lucky Irabor, ya jinjinawa dakarun rundunar sojin Najeriya da ke fagen fama a Maiduguri, babbar birnin jihar Borno.
Mutanen Maiduguri, babban birnin Borno, sun shiga tararrabi bayan an kona wani soja saboda ya harbi fararen hula 4. Wadanda suka ga yadda lamarin ya faru sun.
Maiduguri
Samu kari