Maiduguri
Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum ya karbi bakuncin mataimakiyar babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya, Amina Mohammed a Maiduri, babbar birnin jihar.
Gwamna Babagana Zulum na jihar Borno ya shawarci matasan Najeriya da su daina shiga zanga-zangar #EndSARS tare da yin kashedin cewa ƙungiyar Boko Haram, wadda t
Civilian JTF sun shaidawa kamfanin dillancin labarai na AFP cewa 'yan Boko Haram sun kama manoma 15 yayin da su ke aiki a gonakinsu a kauyen Ngwom, mai nisan ki
Yan ta’addan IS sun dauki alhakin sabon harin da aka kai wa tawagar motocin Gwamna Babagana Umara Zulum a jihar Borno, a ranar Lahadi, 27 ga watan Satumba.
Alhaji Mai Deribe hamshakin mai kudi ne a arewacin Najeriya wanda ya mori dukiyarsa. Ya gina fadar zinari a garin Maiduguri wacce aka dauak shekaru 10 ana gini.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya sanar da bawa mata da 'ya'yan marigayi Kanal Dahiru Chiroma Bako kyautar gida da kudi Naira miliyan ashiri
Wasu 'yan bindiga da ake zargin mayakan Boko Haram sun kai wa wasu kauyuka biyu hari a garin Borno inda suka kashe a kalla mutum uku tare da raunata wasu daban.
Mayakan ta'addancin Boko Haram sun kashe farar hula goma a wani hari da suka kai wani kauyen da ke yankin arewa maso gabas, majiyoyin tsaro daga yankin suka ce.
Wani sojan Najeriya ya nuna alhini da bakin ciki a kan mutuwar wasu abokan aikinsa wadanda ya ce Boko Haram sun halaka a garin Maiduguri, babban birnin Borno.
Maiduguri
Samu kari