Mai Mala Buni
Manyan yan APC, Mala Buni, Abubakar Bagudu da Muhammad Abubakar, sun yi wata ganawar sirri da mahaifin tsohon kakakin majalisar wakilai, Cif Alani Bankole.
Dan takarar gwamnan jihar Yobe na jam'iyyar PDP a zaben 2019, Ambasada Umaru Damagum, yace bai da masaniya a kan karar da aka ce ya shigar don tsige Mala Buni.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta yi watsi da karar da jam'iyyar PDP ta shigar a kan jam'iyyar mai mulki da shugabanta, Gwamna Mai Mala Buni na Yobe.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a ranar Alhamis, 12 ga watan Agusta, ta shigar da kara na neman tsige Mai Mala Buni daga mukaminsa na gwamnan Yobe.
Abuja - Sakataren kwamitin rikon kwarya na jam'iyya mai mulki, Sanata John James Akpanudoedehe, yace gwamana Buni zai cigaba da zama shugaban kwamitin riko.
Wani jigo a jam'iyyar APC, Dr Sani Abdullahi Shinkafi yayi kira ga jam'iyyar da kuma sifeta janar na 'yan sandan Najeriya da su bada umarnin gaggauta tarwatsa.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) tana zawarcin wasu gwamnonin jam'iyyar adawa ta Peoples Democratic Party (PDP) guda uku bayan Gwamna Bello Matawalle.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shiga labule da shugaban kwamitin rikon kwarya na APC kuma gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni a fadar shugaban kasa, Abuja.
Akwai hasashe tare da rade-radin cewa Mai mala Buni, gwamnan jihar Yobe, yana shirin yin murabus daga shugabancin jihar Yobe domin ya samu dama shugabantar.
Mai Mala Buni
Samu kari