Lionel Messi
Dan wasan Duniya Cristiano Ronaldo ya samu lambar yabo daga Tauraron Barcelona Lionel Messi. Messi yace ba shakka Cristiano Ronaldo babban Dan wasa ne.
Zuwa yanzu Messi ya zura kwallaye sama da 500 a kungiyar ta Basalona, kuma ya lashe gasar cin kofin kasar Sifen, La Liga sau 8, gasar zakarun nahiyar turai sau
NAIJ.com ta samu labarin cewa Messi da Iniesta sun dauki kofin La Liga takwas da Spanish Super Cup bakwai da kofin Zakarun Turai hudu da Copa del Rey biyar da E
A karshen mako ne, aka samu wani rudani wanda har sai da 'yan sanda suka dauke wani dalibi dan kasar Iran suka kai shi ofishinsu saboda yana kama da Messi
Fitaccen dan wasan kwallon kafa Lionel Messi ya cika ma wani karamin yaro alkawari dan kasar Afghanistan, inda ya dauko shi a matsayin dan rakiya a wasa
NAIJcom ta kawo muku jerin sunayen shahararrun yan kwallo da suka shakara wajen rashin iya kwalliya a duniya gaba daya
Lionel Messi ya zura kwallo a wasan da suka fafata da kasar Uruaguay, wannan shi ne wasan shin a farko tun bayan janye murabus din da yayi.
Shugaban Kasar Argentina yace yana mai tabbacin cewa Lionel Messi ba zai ajiye kwallo ba tukun a gida, yace baishakkar cewa Messi zai dawo
Tsohon dan kwallon Brazil, Ronaldo ya kira ga Messi da ya janye maganar ajiye kwallo. Kyaftin din dai na Argentina, Messi ya ce yayi ritaya
Lionel Messi
Samu kari